Bayani

Lokacin Shiri:
Litini: 8:00 na dare
Talata: 11:00 na rana
Juma’a: 8:00 na dare
Lahadi: 4:00 na yamma
Production:
Dubbed into Hausa

Tarkon Kauna

Wannan fitaccen wasan Kwaikwayo na tsaywon sa’a guda, shiri ne da ya maida da hankali a kan labarin Omer da Zehra, Mutane biyu ne da dabi’unsu su ka sha banban da juna tamkar dare da rana, wadanda banbancin rayuwarsu ya kasance tamkar na launin Fari da baki, yayin da suke rayuwa tare da juna sabanin banbancin dake tsakaninsu. Inda Omer ya dukufa wajen farantawa ‘yar-uwarsa wacce watanni Shida kacal ya rage mata a rayuwa, amma auren Zehra ya zame masa dole, wacce rayurwata ta sha banban da tashi.