spon

 

Monday, March 25, 2019

Album Haseena: Hamisu Breaker :Abincin ruhi

Album din Hamisu Breaker mai suna Haseena yazo tare da fitattun wakokin Hamisu Breaker
*Abincin Ruhi daya daga cikin wakokin Album din Haseena
          Kadan daga cikin Baiti

**Abinci Ruhina kece maisharan Hawaye
**Majanunin ki Aranshi da kanakayi
**Soyayyata nabaka riketa da hannuwa biyu

Wednesday, February 6, 2019

official anfara dance

sabon salon sacun wakar anfara

Wednesday, January 30, 2019

Wakar da yen Jami, a sukaiwa Assu

Sabuwar Wakar da yen Jami, a sukayiwa Asuu
   

Sunday, January 27, 2019

Wakar (Hamisu Breaker Nayi Sa,a

Sabuwar wakar Hamisu Breaker
    Kadan dagacikin wakar
*Nayi sa,ar Diyar dabata jayayya
*Agaza karkibar ni. 

Thursday, January 17, 2019

[Music] Hamisu Breaker -Inda Rai Da Rabo (Audio)

Sabuwar wakar Hamisu Breaker Dorayi mai suna ” Inda Rai Da Rabo ” wannan wakar ta musammance gaku masoya wakokin hausa nanaye kawai kuzo kuji abinda take cewa.
GA KADAN DAGA BAITIN WAKAR:-
– Bakon yanayi maisa zuciya tai amanna
– Inda rai da rabo nidake mutu ka raba har raina
– Bakon yanayi ya shigo mini babu batu kaina
– Inda rai da rabo ni dakai mutu kar raba har raina
                           Download 🎶 Here

Wednesday, January 9, 2019

Wakar gida bai gida in babu mata

Wakar gida bai gida inbabu mata

Wednesday, December 12, 2018

SABON SALON CASUN WAKAR AREWABLOG PART2

Sabuwar wakar AREWABLOG part2 By Haruna Zango
   Download here
https://youtu.be/1PZtLJ-A3Gk