spon

Sunday, February 18, 2018

INALILAHI WA INA ILAIHIR RAJU UN GA WANI IRIN TASHIN HANKALI DA WANNAN MATAR DA TAYI

Dan allah wannan ya dace dan allah musilmai a tina da allah

RAHAMA SADAU NEW VIDEO SNAIK OF THE MONEY 2018

RAHAMA SADAU NEW VIDEO SNAIK OF THE MONEY 2018 from the nollywood in the africa clik to show the video thank for watch

Ali nuhu yayi kokarin tsaida rigima a kannywood

Ali nuhu yayi kokarin tsaida rigima a kannywood amman abun yaci tira tskanin rahama sadau da umar m sharif a lokacin da suke chachat baki

Saturday, February 17, 2018

Sababbin hotonan maryam yahya gallery a kannywood domin ganin su kayi click. A wannan link din

Obasanjo ya kai wa Jonathan ziyara

Cif Obasanjo ya sha caccakar Mr Jonathan
Tsohon shugaban Najeriya Cif Olusegun Obasanjo ya kai wa tsohon shugaban kasar Goodluck Jonathan ziyara a gidansa da ke Otueke da ke kudu maso kudancin kasar.
Cif Obasanjo ya je jihar Bayelsa ne domin kaddamar da wasu ayyukan da gwamnatin jihar ta yi, a cewar jam'iyyar PDP da ke hamayya a kasar.
"Daga nan ne ya kai ziyara wurin Goodluck Jonathan a gidansa da ke Otuoke," in ji PDP, a wata sanarwa da ta wallafa a shafinta na Twitter.

Mr Jonathan da mai dakinsa Patience ne suka tarbi tsohon shugaban kasar.
A baya dai, Obasajo ya soki Mr Jonathan saboda rashin iya gudanar da mulki a lokacin da yake shugabancin Najeriya, yana mai cewa Obasajo dai ya soki shugaba Goodluck Jonathan saboda rashin iya gudanar da mulki, yana mai cewa Mr Jonathan na so ya sake cin zaben kasar ko ana so ko ba a so idan ba haka ba kuwa zai jefa kasar cikin rikici.

Cif Obasanjo ya zama shugaban Najeriya sau biyu, kuma shi ne ya zabi shugaba Jonathan domin zama mataimakin marigayi shugaba Umaru 'Yar Adua.
A watan jiya, Cif Obasanjo ya soki Shugaba Buhari saboda "rashin iya shugabanci" inda ya yi kira a gare shi da kada ya sake tsayawa takarar shugabancin kasar.
Ya kafa wata kungiyar siyasa da ya ce ita ce za ta iya ceto kasar daga kangin da take ciki.
Masu sharhi na gani tsohon shugaban gwano ne da ba ya jin warin jikinsa, suna masu cewa shi kansa bai iya mulki ba lokacin da ya yi shugabancin kasar.

Wednesday, February 14, 2018

MUSIC: Dj Ab – Ni ( Prod By Dj Steev ) MUSIC

New Music  by DJ AB Name ” Ni ” drop it now in soundcloud.
Sabuwar wakar Dj Ab Mai Suna ” Ni ” kada ku bari da wuceku kawai download now Bawanishege sai ni kuma ba kowa a samana sai ni ai yaron akwaishi da staminer karkaga na tara suma kana tabani zakji Ayoyi.
Bawani Shege Ina lafiya ni.
Download And Enjoy Now

Music: Umar M Shareef – More Rayuwa

Ź

Sabuwar Wakar Umar M Shareef Kenan Mai Suna ” More Rayuwa ” sabuwace kar a ledarta inji Al Ameen dominku masoya muka kawo muku ita dan ku nishadantu.
Gaskiya wakar tayi dadi sosai autan mawakan soyayya kuma…
GA KADAN DAGA BAITIN WAKAR:-
– Nafison irin girbarsa dan na more rayuwa
– Banaji banagani barni nasha ruwa
DOWNLOAD MUSIC HERE

Nigeria: Za a kai 'micijin da ya hadiye N36m kotu'

Hukumar tsara jarrabawar shiga jami'a a Najeriya, JAMB, ta ce nan ba da jimawa ba za ta gurfanar da ma'aikaciyarta wacce ta yi ikirarin maciji ya hadiye N36m a kotu.
Kakakin huhumar Fabian Benjamin ya shaida wa gidan talabijin na Channels TV ranar Talata cewa yanzu haka ana ci gaba da gudanar da bincike kan Philomina Chieshe bayan an dakatar da ita daga aiki.
Bai fadi ranar da za a gurfanar da ita a gaban kuliya ba.
Misis Chieshe ita ce jami'ar da ke kula da harkokin sayar da katin da ake duba sakamakon jarrabawar ta JAMB reshen jihar Benue.
Ta yi ikirarin cewa wani "hatsabibin maciji" ya shiga ofishin hukumar inda ya je wurin da ake ajiye kudi ya hadiye naira miliyan 36.
Mai magana da yawun JAMB ya ce ba ita kadai ce ta yi korafin cewa kudin sayar da katin sun bata ba, yana mai cewa akwai "wani daga cikin ma'aikatan da ya ce ya yi hatsari inda katunan suka zube amma daga bisani mun gano cewa an yi amfani da su."
A cewarsa, "JAMB ta kudiri aniyar kakkabe dukkan mutanen da ke cin hanci da rashawa shi ya sa ka ga ba a taba samun kudin shiga a hukumar kamar wannan karon ba."

Hukumar EFCC, wadda ke yaki da masu yi wa tattalin arzikin kasa ta'annati, ta aike da sakon Twitter inda take cewa ba za ta yi rahama ga macijin da ke hadiye kudi ba."
'Ana tsokaci kan batun'
Tuni wasu mutane suka bude shafin Twitter mai suna Macijin Nigeria, wanda ke aikewa da sakonnin arashi kan batun.
Kazalika masu amfani da shafukan zumunta sun yi ta bayyana mamaki game da yadda micijin ya hadiye miliyoyin naira.
Wale Adetona ya ce: "Wanne irin maciji ne zai shiga ofishin JAMB ya hadiye naira miliyan 36 ba tare da ya sari mai gadi ko ma'aikacin ofishin ba?
"Ina mamaki kan yadda micijin da ke jin yunwa ya je ofishin JAMB domin yin rijistar jarrabawa amma maimakon hakan ya hadiye naira miliyan 36 daga ofishinsu da ke Makurdi", in ji Mr Aye Dee.
BBC ta yi ta kokarin jin ta bakin hukumar EFCC kan ko zuwa yanzu wanne mataki ta dauka kan wannan batu, amma har zuwa lokacin rubuta wannan labari ba ta same su ba.
A Najeriya dai an sha samun yanayi daban-daban da kudin gwamnati ke yin batan dabo, amma a iya cewa wannan ne karo na farko da aka taba zargin wata dabba da dauke kudi.

Thursday, February 8, 2018

World Cup: Sabbin rigunan Super Eagles sun 'burge' jama'a

Najeriya ta nuna wa duniya sabbin kayan da 'yan wasan kwallon Najeriya za su sakawa, kuma kamfanin Nike ne aka ba kwantiragin yin sabbin kaya.

A daren jiya Laraba ne Kamfanin Nike ya fitar da sabbin kayan da 'yan wasan babbar tagawar kwallon kafar Najeriya za su saka a gasar cin kofin duniya da za a yi a Rasha.