Wednesday, January 30, 2019
Sunday, January 27, 2019
Wakar (Hamisu Breaker Nayi Sa,a
Kadan dagacikin wakar
*Nayi sa,ar Diyar dabata jayayya
*Agaza karkibar ni.
Thursday, January 17, 2019
[Music] Hamisu Breaker -Inda Rai Da Rabo (Audio)
Sabuwar wakar Hamisu Breaker Dorayi mai suna ” Inda Rai Da Rabo ” wannan wakar ta musammance gaku masoya wakokin hausa nanaye kawai kuzo kuji abinda take cewa.
GA KADAN DAGA BAITIN WAKAR:-
– Bakon yanayi maisa zuciya tai amanna
– Inda rai da rabo nidake mutu ka raba har raina
– Bakon yanayi ya shigo mini babu batu kaina
– Inda rai da rabo ni dakai mutu kar raba har raina
Wednesday, January 9, 2019
Subscribe to:
Posts (Atom)