spon

Showing posts with label Hamisu breaker. Show all posts
Showing posts with label Hamisu breaker. Show all posts

Monday, March 25, 2019

Album Haseena: Hamisu Breaker :Abincin ruhi

Album din Hamisu Breaker mai suna Haseena yazo tare da fitattun wakokin Hamisu Breaker
*Abincin Ruhi daya daga cikin wakokin Album din Haseena
          Kadan daga cikin Baiti

**Abinci Ruhina kece maisharan Hawaye
**Majanunin ki Aranshi da kanakayi
**Soyayyata nabaka riketa da hannuwa biyu

Sunday, January 27, 2019

Wakar (Hamisu Breaker Nayi Sa,a

Sabuwar wakar Hamisu Breaker
    Kadan dagacikin wakar
*Nayi sa,ar Diyar dabata jayayya
*Agaza karkibar ni. 

Thursday, January 17, 2019

[Music] Hamisu Breaker -Inda Rai Da Rabo (Audio)

Sabuwar wakar Hamisu Breaker Dorayi mai suna ” Inda Rai Da Rabo ” wannan wakar ta musammance gaku masoya wakokin hausa nanaye kawai kuzo kuji abinda take cewa.
GA KADAN DAGA BAITIN WAKAR:-
– Bakon yanayi maisa zuciya tai amanna
– Inda rai da rabo nidake mutu ka raba har raina
– Bakon yanayi ya shigo mini babu batu kaina
– Inda rai da rabo ni dakai mutu kar raba har raina
                           Download 🎶 Here

Monday, November 5, 2018

Zazzafar wakar Hamisu Breaker Nayi gamo da soyyayya##

Zazzafar wakar Hamisu Breaker Dorayi Nayi gamo da soyayya
 
Ga kadan saga cikin wakar
*Nayi gomo da soyayya

Thursday, October 11, 2018

wakoki:Hamisu breaker(Nida Aboki)

Dauko wakokin Hamisu Breaker acinkin shafin mu
              
                                                           DOWNLOAD MUSIC
KABIYO MU A CHANNEL DIN MU
       

Saturday, September 1, 2018

[MUSIC&VIDEO] HAMISU BREAKER -MAI TAFIYA

home/Hamisu breaker/Vidio/Music Hamisu breaker
Author:Arewainfinit.blogsport.com/Date 1sep2018

Sabuwar wakar hamisu breaker mai suna ” Mai Tafiya ” waka mai dauke salon so da soyayya domin nishadantar da masoya a koda yaushe.
GA KADAN DAGA BAITIN WAKAR:-
– Mai tafiya ki dakata zana baki sakonni dayawa
– Sai ki kaiwa zuciya taki ni dake babu rabuwa
– Ka fadi dukkan abinda ke ranka ni dakai babu shamaki
– Inda burin jin kalamanka masu sanyi a zuciya
– Da fari dai zanyi sallama tunda zuciyata tasa naja tunga
– Kalma taso zana bayyana miki nakine sarauna kinkangaDOWNLOAD MUSIC HERE