spon

Sunday, December 17, 2017

Home Yadda Zaka Rufe Automatic Download Image Ko Video Da Sauransu A Whatsapp

Subscribe Our Channel


Yau Insha Allahu Muna Tafe Da Bayani AKan Yadda Zaka Rufe Automatic Downlad
=======================================
Miali==
Kamar Image Ko Video Ko Audio Da Dik Dai Sauransa
==============================
Nasan Wasu Da Yawa Ba Sason Wannan Abun Sabi Da Iya Shanye Musu Data
To Yau Insha Allahu Zamuyi Bayani
1=> Da Farko Dai Idan Kashiga Whatsapp Sai Ka Shiga Setting

2=> Bacin Kashiga Zakaga Akwai Data Usage

3=> Bacin Kashiga Zakaga Media Auto-download

When Connect On Wi-fi=Iya Nufin Zai Aiki Da Wereless
When Roaming= Iya Nufin Zai Aiki Da Kowanne
=============================================
Abin Lura Anan Shine Idan Ka Shigo Wajan Kaga Duk No Media Ne To Bayayima Automatic Download Idan Kuma Kaga Wani Ansa Photo Ko Video Da Dik Dai Sauransu To Sai Ka danna Zakaga Yabaka Zabi Kamar HakA
To Sai Kai Un-mark Ya Koma Kamar Na Kasa Sai Kai Ok Zakaga Ya Koma No Media
To Insha Allahu Ka Rufe Automatic Download 

Idan Baka Gane Ba Kayi Comment A Wajan Sa Muka Bayar 



No comments:
Write blogger