spon

Sunday, December 17, 2017

Home Yadda Zaka Samu Kyautar Kati Har N500 A Kowane Irin Sim

Subscribe Our Channel


Yau Kam Insha Allahu Muna Tafe Da Bayani Akan Yadda Zaka Samu Kyautar Kati Ta Hanya Mafi Sauki Ba Tare Da Kasa Ko Kwandala Ba.
Domin Sanin Yadda Zaka Samu Wannan Kyautar Ka Biyomu Don Mazge Wanna Kyautar
1= Da Farko Dai Ka Tanadi Wayar Android Ka Dako Wannan App Din
 Download Zoto Apk
Idan
Ka Dako Sai Kai Install Idan Yayi Install Sai Ka Budesa Zakaga Ya Bude Kamar Haka
Idan Kun Duba Zakaga Ansa Enter Your Number To Bama Number Ka Kadaiba Har Ta Wandama Baya Kusa Dakai Zaka Iya Yimasa
Misali= +2348148337698 Kar Kasa 0 din farko Kawai Daga Kan 70 ko 80 ko 81
Sai Ka Danna Confirm Kamar Yadda Kuka Gani

No comments:
Write blogger