spon

Tuesday, June 5, 2018

Home " Dalilin Da Ya Sa Buhari Bai Rattaba Hannu Kan Kasafin Kudin Bana Ba"

Subscribe Our Channel


" Dalilin Da Ya Sa Buhari Bai Rattaba Hannu Kan Kasafin Kudin Bana Ba"
___¥___
*
Ministan Kasafin kudi da tsare tsaren kasa, Sanata Udoma Udo Udoma ya bayyana cewa a halin yanzu Shugaba Muhammad na nazari kan daftarin kasafin kudin 2018 wanda majalisar tarayya ta mika masa.

Ministan ya ce, yin nazarin ya zama dole don zakulo wuraren da aka tafka Kurakurai da aringizo. Tun watan Nuwamba na shekarar 2017 ne, Buhari ya mikawa majalisar kasafin kudin wanda aka tsara kashe Naira Tiriliyqn 8.6.

No comments:
Write blogger