spon

Sunday, June 3, 2018

Home Tsakanin Gwamna Taraba Da Maman Taraba : Ina masu fada saboda yan siyasa? Yanzu mun hankalta?

Subscribe Our Channel


Tsakanin Gwamna Taraba Da Maman Taraba : Ina masu fada saboda yan siyasa? Yanzu mun hankalta?

Lokacin da maman Taraba Hajiya Jummai Alhassan ke neman kujerar gwamnan Taraba da ita da Gwamna mai ci Darius Ishaku abin ya tashi daga APC da PDP inda abin ya koma na addini.

Daga baya daya kayar da ta sai Buhari ya bata Minista.
Shi yana gwamna ita Minista duka suna samun kudade.

Bayan shekaru kadan sai tace Atiku ne mai gidan ta kuma ko ina zata iya bin shi ta kyale Buhari.

Yau gashi gwamnan Taraba da Maman Taraba suna rike da hannun juna.

Ina magoya bayan nasu daga yan APC da PDP, musulman da kiristocin?
Na tabbata da yawan su na nan babu aikin yi.

No comments:
Write blogger