spon

Thursday, August 30, 2018

Home SHIN DAGASKENE SANI DANJA YA AURI MARYAM YAHAYA

Subscribe Our Channel


Shin wai dagaske ne Sani Danja ya auri maryam Yahaya ? Wannan itace tambayar da mafi yawan masu bibiyar harkar da kannywood take ciki suke yi.

A Dan tsakanin nan ne wani website ya rubuta cewa Sani Danja ya Shirya Auren Maryam Yahaya wanda hakan yaba Matar Sanin Mansurah Isah dariya had take fadin "yakamata Nima a gayyace mana ko cake ne inci"

Eh! Tabbas an nuna Sanin Ya auri Maryam Yahaya To amma a wani film mai suna Gidan biki vol. 2 Shirin Shahararren mai Gabatarwa Mallam Ibrahim Sharukh Khan.
Ba wannan ne karo na da Ya shirya irin wannan shirin ba kwanakin baya ma ya shirya makamancinsa.

No comments:
Write blogger