spon

Monday, September 10, 2018

Home Abinda yasa nabar hakidar shi,a

Subscribe Our Channel


  • Halima Abubakar KD

ABINDA YASA NABAR AQIDAR SHI'A.
Ni suna na Alhj Adam, mazauni kaduna, na kasance acikin wannan aqidar tun tuni har nakai matsayin shugaban HURRAS a yekinmu (ugw. Rimi) da kewaye. Wallahi wallahi wallahi wannan maganar dazan fada babu kage acikinta
Ni Alhamdulillah inada rufin asiri dai-dai gorgodo, sai nabiyawa kaina zuwa aikin haji.
An rege saura kwana kadan zamu tashi, abokaina wanda basai na kama suna ba, sukayimin rekiya zuwa airport, bayan zan tafi shiga jirgi sai suka cemin, zamu baka saqo idan kun sauka a madina, idan ka ziyarci Annabi SAW, ka la'anci wane da wane, sai bance musu komaiba nayi murmushi nashiga jirgi. Bayan mun sauka madina an kaimu masauki mukayi wanka nashirya sai natafi masallaci nayi nafila sai nazauna ina hutawa, take sai bacci ya daukeni, nan take sai nayi mafarki da Annabi SAW. Wallahi sai naga mutane biyu a tare dashi, damansa yace SAYYADI ABUBAKAR NE, hagunsa yacemin SAYYADI UMAR NE. Sai yace sune akabaka saqo kajefesu ka la'ancesu ko? To kafin kafara dasu kafara dani.
Wallahi sai nafara magiya ya Rasulullah kayi haquri wallahi ban amsamusuba, ni bazan iyaba hakanan dai sai yacemin kallican, dubawan dazanyi sai ga abokaina acikin irin wata wuta wacce bazan iya misaltataba, yacemin to can shine makoman mai zagin sahabbaina.
Nafarka daga bacci a firgice, sai nakira waya gida intambaya ina abokaina nayi ta kiran wayansu bata shiga......
Sai akacemin ai dasuka rakaka kafin sudawo sukayi hadari suka mutu, kuma dukkansu yan nan Kaduna ne.
Nadimauce sosai nan take nafita daga aqidar, nayi Allah wadai da ita.
Dan Allah idan kasamu wannan saqon katurama jama'a saboda katayani isarwa. Wallahi babu qage acikin wannan zancen, saboda qarya da Annabi SAW shine karshen bala'i.
Allah katsare mana imaninmu.

No comments:
Write blogger