HOME/post file under kayan Abinci
TITLE/ YACCE AKE BANANA BALLS
Baking Banana
Yadda ake hadawa
Za a iya sha da shayi ko kuma duk wani abin sha mai sanyi ko zafi.
- Filawa
- Madara rabin kofi
- Baking powder cokali daya
- Yeast kwatan cokali
- Suga dai dai kima
- Ayaba biyu
- Kwai daya
Yadda ake hadawa
- Ki hada filawa, da madara, da yeast, da baking powder, da sugar, da kwai da ayaba (a yayyanka kanana) a hada duka wuri daya. A sa ruwa a dama da kauri kamar Fanke.
- Ki rufe ki bari kamar na minti 30, ki daura mai a wuta.Da man ya yi zafi sai kirika jefawa kamar fanke in ya soyu sai ki kwashe.
Za a iya sha da shayi ko kuma duk wani abin sha mai sanyi ko zafi.
No comments:
Write blogger