spon

Sunday, October 14, 2018

Home Yadda Daliban FCE kano kekokawa game da rufe makaranta da akai

Subscribe Our Channel


*Daliban na FCE kano naku kancewa anrufe makaranta alokacin dake gabatar da jarrabawar su ta karshen zango,in da yenbayan su  suke tsaka da karbar lecture,in da suke kokawa akan haka
*Yadda su kuma malaman college din sun karbi sako ne daga sama,inda suke cewa akwai wata bukatar su da fedarel government ta kasa biya musu, shiyasa suke ganin gwara suyi yajin aiki tsoratar was
*Inda su kuma dalibai ke ganin gwara akoma makaranta acigaba da karatu yadda akasaba,don Suna ganin sa a oin karatun su sun huce musu
*Daliban sun kara da cewa"yan da suke da ruwa da tsaki akan abin don Allah suyi kokarin sasantawa.

No comments:
Write blogger