spon

Friday, November 9, 2018

Home ASSALATU IMADUD DEEN

Subscribe Our Channel


Download
          🍀🍀 wata rana Manzon Allah s.a.w., yana kwance rashin lafiyarsa na ajali, sai ya ce ma sahabbansa ku tashi ku raka ni makabarta wurin ziyara🍀🍀🍀

       🌿🌿Bayan sun je, Manzon Allah s.a.w., ya yi addu'oin da ya koyar mu rika yi idan za mu makabarta,🌿🌿🌿

       🌹🌹Bayan ya taso sun kama hanyar zuwa gida, sai suka ga manzon Allah yana kuka 😭😭 kuma yana murmushi 😀😀,,,,🌹🌹,

     🌺🌺Sai sahabbansa suka ce, ya Rasulullah, ya mun ganka kana kuka😭😭 kuma kana murmushi😀😀,  🌺🌺🌺🌺🌺

     💐💐💐Sai manzon Allah s.a.w., ya ce,, tunanin yan uwana ne, 💐💐💐


      🌸🌸🌸Sai sayyidana Abubakar ya ce ya ma'aikin Allah mu ne ko?🌸🌸🌸

       🍄🍄🍄Sai manzon Allah s.a.w., ya ce ku sahabbaina ne🍄🍄🍄


      🌼🌼🌼Sai sayyidina Aliyu ya ce,, ya ma'aikin Allah ni ne ko?🌼🌼🌼🌼


    🌻🌻🌻Sai ma'aikin Allah ya ce ai ku  jinina ne🌻🌻🌻🌻🌻🌻🌻🌻


      🌴🌴🌴Sai suka ce to ya Rasulullah su waye?🌴🌴🌴🌴🌴🌴🌴🌴🌴🌴🌴


         🍁🍁🍁Sai manzon Allah ya ce,, su ne wadanda ba su ganni ba amma sun yi imani da ni manzon Allah,🍁🍁🍁🍁🍁🍁🍁🍁🍁🍁


     ❤❤❤Sai ya ce idan rayuwarku ta kai, ku ce musu ina gai da su,❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤


         🌺🌺🌺Manzon Allah ya ce Allahu Akbar, ina gai da wadannan mutane🌺🌺🌺


  ******ya Allah duk Wanda ya tura wannan maganar ta ma'aikinKa, Ka yi mishi sakamako da gidan aljanna madaukakiya, Ameen.


   ❤❤ ❤❤❤

  Share it to ur friends, ba don ni ba, ka yi/ki yi domin Allah.

1 comment:
Write blogger
  1. Lucky Club: Play the best casino site - Lucky Club Live
    Lucky Club is one of the world's most prestigious independent casinos in the world established in 2014 and has a luckyclub large fanbase of punters.

    ReplyDelete