Gaskiya Abbinda ya faru
An gano cewa Sojoji 113 ne aka kashe a harin da aka kaiwa rundunar sojojin Nigeria haryau anaharsashen wayenda suka kaiharin(rundunar sojojin sun matsa bincike)
Har ila yau, akwai kuma wasu dakarun Sojoji 153 da har yanzu ba a gano inda suke ba
A baya hukumar sojin ta ce jami’an sojoji 13 ne suka rasu a sakamamakon harin da ‘yan ta’addan suka kai a ranar Lahadi…
A baya hukumar sojin ta ce jami’an sojoji 13 ne suka rasu a sakamamakon harin da ‘yan ta’addan suka kai a ranar Lahadi…
Allah Ya jikan Mazan Nageriya Soja Marmari Daga Nesa…..
No comments:
Write blogger