spon

Monday, November 26, 2018

Home Sojojin sama sun tarwatsa wasu rundunonin Boko haram,bayen harin da aka kaiwa sojojin Nigeria a metele

Subscribe Our Channel


Rundunar sojojin sama suntashi rundunar Boko haram bayan harin da akakaiwa rundunar sojojin Nigeria a (Metela) a barno
*adadin sojojin da akakashe yakai misalin 130 hakan neyasa yarazana rundunar sojojin kasar Nigeria
*Wannan harin yabigi kowa tundaga kan gwamnatin harzuwa al,umar kasannan

No comments:
Write blogger