spon

Showing posts with label labarai. Show all posts
Showing posts with label labarai. Show all posts

Monday, October 22, 2018

SAKO DAGA ABUBAKAR ABDUSSALAMU ZUWAGA YEN NIGERIA

Abubakar Abdussalam
Yace
*"Bantaba gani ganin mutum mai gskyba kamar shugaba muhammadu Buhariba"
"Dama nasan za,aruna tunda shugabannin yanzu sunbaci da zulunci dole mai girma Muhammadu buhari yasha wahala,
Amman indai yen Nigeria sukai hakuri za,adace

Monday, September 10, 2018

INADA YAKININ ZAN ZAMA PRESIDENT A 2019

INADA YAKININ ZAN ZAMA PRESIDENT A FADAR (BAKOLA SARAKI)

Friday, September 7, 2018

Baba Buhari: Am back from china to figth corruption


Baba Buhari: Am back from china to figth corruption

Mara hannu mai digirgir na son ya zama dan majalisa Mintuna 59 da suka wuc



Mara hannu mai digirgir na son ya zama dan majalisa

  • Mintuna 59 da suka wuce
Vitalis Lanshima ya rasa hannayensa ne a lokacin da yake yaro, amma wannan larurar ba ta hana shi neman ilimi ba.
Kuma ya samu tallafin zuwa karatu zuwa kasar Amurka a Jami'ar Ballarmine da ke kasar.
Bayan ya gama digiri na daya da na biyu, Vitalis wanda dan asalin jihar Filato ne yana kan hanyarsa na kammala nazarin samun digiri na uku.
Duk da cewa yana aiki a Amurka, Lanshima yana da burin zama dan majalisa mai wakiltar mazabar Jos ta Arewa da Bassa a majalisar wakilan Najeriya.

Sunday, September 2, 2018

Ba na tsoron fafatawa a zabe na gaskiya — Buhari

HOME/POST FILE UNDER LABARAI
AUTHOR:AREWAINFINIT
DATE:SUN SEP 2 2018
 
NIGERIA PRESIDENCY
Image captionGwamnan jihar Lagos, wanda ake rade-radin cewa zai fice daga APC, na cikin tawagar Shugaba Buhari
Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya ce ba ya tsoron fafatawa a zabe idan za a gudanar da shi cikin gaskiya.
Shugaba Buhari ya bayyana haka ne a yayin ganawa da 'yan Najeriya mazauna kasar China a birnin Beijing inda yake ziyara.
A cewar sa, "Ba na jin tsoron karawa a zaben da za a gudanar cikin gaskiya saboda shi ne ya sa na zama shugaban kasa. Na san irin faman da na yi inda sau uku ina tsayawa takara ina faduwa zabe amma ina kalubalantar sakamakon sa a kotun koli."
"Da na fadi a zabe karo na uku na ce 'Allah ya saka min'; daga bisani aka yi amfani da fasahar na'ura wuririn gudanar da zabe kuma hakan ya taimaka mana,' in ji Shugaba Buhari.

(Wasu mutane 'ba sa so a daina zub da jini a Nigeria')

HOME/post file Under labarai/
Author /Arewainfinit/
Post Tittle:wasu mutane basa so a daina zubda jini a Nigeria.
Ministan tsaron Najeriya ya ce wasu kungiyoyin kasashen waje ba sa so a daina rikice-rikice a kasar.
Mansur Dan-Ali ya shaida wa cealkaluman da wasu kungiyoyin kasar waje ke fitar kan kashe-kashen da ake yi a Najeriya ba gaskiya ba ne.
Yana yin raddi ne game da rahoton da kungiyar da ke bincike a kan rikice-rikice ta International Crisis Group ta fitar kwanakin baya cewa rikicin manoma da makiyaya da ya faru a jihohin Benue, Filato, Adamawa, Nassarawa da kuma Taraba ya yi sanadin mutuwar akalla mutum 1300 tun daga watan Janairun 2018.
Kungiyar ta ce wadannan alkaluman sun nunka na mutanen da suka mutu sakamakon hare-haren kungiyar Boko Haram a wannan shekarar sau shida.Abin da mutane ba su gane ba shi ne [kungiyoyin nan] suna da tasu manufa, idan ka ga abubuwan da suke yi a Maiduguri, suna so su karfafa rikicin ya kara yawa ne, wadansu daga cikinsu ba sa son ya kare saboda a nan suke samun kudinsu," in ji ministan.
Sai dai babu wata shaida da BBC ta samu da ta gaskata wannan zargi.
Ministan ya kara da cewa bai san adadin sojojin kasar da aka kashe a rikice-rikicen da aka yi cikin wata uku ba.
Sai dai ya ce gwamnatinsu tana daukar matakai na shawo kan matsalolin tabarbarewar tsaro da ke faruwa a Najeriya.