Showing posts with label sirrin mata. Show all posts
Showing posts with label sirrin mata. Show all posts
Thursday, November 22, 2018
SHAWARWARI GA MA”AURATA 52 CIKIN SHIRIN SIRRIN RIKE MIJI
Shawarwari 52 Zuwa Ga Matan Aure, Zawarawa Da ‘Yan Mata –
V ✦ SIRRIN ◦RIKE◦ MIJI✦
Da sunan ALLAH mai gamammiyar rahama mai jinkai, tsira da aminci su tabbata ga Annabin rahama, Annabi Muhammadu (SAW) da alayansa, da sahabbansa, da duk wadanda suka bi tafarkinsu har ya zuwa ranar tashin al-kiyama.
Bayan haka, shakka babu, a wannan zamani ‘yan mata da zawarawa kai harma da matan aure suna cikin zullumi da tsoro da rashin kwanciyar hankali, saboda yadda auren su yake yawan mutuwa, bayan kuma, an dauki dogon lokaci ana soyayya a tsakani, kafin a yi auren.
Ga wasu shawarwari 52 wadanda idan matan suka yi la’akari da amfani da su da yardar ALLAH za’a samu kyautatuwar zaman aure.
✥1- Aurenki ya zama domin neman yardar ALLAh kikayi ba dan tara abin duniya ba.
✥2- Kada ki zama mai kwadayi wajen zaben mijin Aure.
✥3- Ki zabawa ‘ya ‘yanki uba ta hanyar Auren wanda ki ka yarda da addininsa da dabi’unsa harma da dangantakarsa.
✥4- Ki zama mai riko da addini a gidan mijinki.
✥5- kada ki zama mai kauracewa shimfidar mijinki.
✤6- Ki zama mai hakuri da halayyar mijinki.
✤7- Ki zama mai matukar biyayya ga mijinki.
✤8- Ki zama kwararriya wajen iya kwalliya kala-kala.
✤9- Ki zama kwararriya wajen iya girki kala-kala.
✤10- Ki zama kin iya barkwancin magana wajen baiwa mijinki dariya.
✤11- Kada ki zama mai rainuwa a cikin duk abinda mijinki ya baki.
✤12- Ki dinga wanke bakinki da safe da yamma da kuma lokacin kwanciya barci.
✤13- ki zama mai tsaftar jikinki, gidanki, abincinki, da sauransu.
✥14- Ki dinga girmama Iyayan mijinki da ‘yan uwansa da abokansa.
✤15- Kada ki zama mai satar kayan mijinki.
✤16- Kada ki zama mai satar fita unguwa.
✥17- Ki guji Leke a gidan mijinki, dan yana daga cikin abinda yake raba Aure a tsakanin Hausawa.
✤18- Ki dinga godewa mijinki a cikin abinda ya baki.
✤19- ki kiyaye abinda mijinki ya fi so.
✥20- ki kiyaye abinda mijinki ya fi sonci da safe, rana, dakuma dare.
✤21- Ki dinga yabawa mijinki kwalliyarsa.
✥22- Ki dinga yawan neman shawarar mijinki akan duk wani al’amari da zaki yi.
✤23- Kiyi kwalliya ki tsane tsaf kafin dawowar mijinki.
✥24- Ki dinga sanya turaren wuta a dakinki, kuma ki kasance mai sanya turare a jikinki a duk lokacin kwanciya.
✥25- Lallai ki yi kokarin gama aikace-aikacenki kafin dawowar mijinki.
✤26- Kada ki bari mijinki ya dawo ya sameki gaja-gaja, ki sani kazanta tana haifar da kiyayya.
✥27- Ki zama mai yawan canza zanen kunshin kafarki da kuma zanen kitso.
✤28- Kada ki ce mijinki sai ya saya miki abinda ba shida ikon saye.
✥29- Lallai ki yi amfani da ilimi wajen yanke dukkan wani hukunci.
✤30- Ki yi shiru a duk lokacin da mijinki yake yi miki fada ko Nasiha.
✥31- Kada ki zama Al-mubazzara mara tattali.
✤32- Kada ki tara kayan wanki da yawa a daki, naki ko na mijinki suna wari.
✥33- Ki tanadi kayan kwalliyar gida bayan na zuwa unguwa.
✤34- Ki kula da yanayin da zai nuna miki cewa mijinki yana cikin Nishadi ko Damuwa.
✥35- Kada ki ringa baiwa kawayanki labarin sirrin dake tsakaninki da mijinki.
✥36- Idan zaki yiwa mijinki magana kiyi masa da tattaunsan harshe, da murya mai karya zukata.
✤38- Ki zama kin iya kallo mai nuna alamun sha’awa ko soyayya.
✥39- Idan kika samu sabani da mijinki ki bashi hakuri ko da kuwa kece da gaskiya.
✤40- Ki zama mai tattali a cikin dukkan abinda kika mallaka a gidan mijinki.
✥41- Kada ki zama mai kwauron baiwa dangin mijinki abinda ya umarceki da a basu.
✤42- Kada ki zama mai yin dare wajan girki.
✥43- Kada ki zama uwar adashi ba tare da sanin mijinki ba.
✥44- kada ki zama mai yawan fada da makwabtanki.
✥45- Kada ki kasance mai yawan zagi ko Ashariya.
✤46- Kada ki ringa baiwa Iyayanki Labarin laifin da mijinki yake miki.
✥47- Ki zama mai hakuri da juriya da halayyar Iyayan mijinki da ‘yan uwansa.
✥48- Idan mijinki ya yi miki laifi kada ki nuna masa bacin ranki a gaban iyayanki ko ‘yan uwansa.
✤49- Kada ki ringa daga murya sama idan kuna sa-in-sa da mijinki.
✥50- Kada ki ringa baiwa ‘yan uwan mijinki labarin laifukansa.
✤51- kada ki ci wani abu da miji
Saturday, September 15, 2018
SIRRIN RIKE MIJI (PART 3)
GYARAN GASHI
abunda ya shafi gyaran gashi kasancewar
anasamun mayika masu gyarawa mace
gashi shiyasa bamu cika kawowa na
Islamic ba amma kasancewar wasu suna
bukatar na Islamic insha allahu zamu
rinkayi koda ataka cene
hulba da man kwakwa babu abinda ya
kaisu gyaran gashi kusan duk wani
sinadarin gyaran gashi idan kayi bincike
zaka samu akwai daya daga ciki idan kika
samu garin hulba kika hadashi da man
kwakwa zaki iya hadawa da man ridi saiki
shafa agashinki bayan kamar sa.a daya
(1hour) saiki wankeshi anaso kiyi sau
biyu ko uku a sati daya kuma kiyi har
zuwa wata daya
wannan zai gyara miki gashi kuma yayi
laushi musamman masu fama da
karyewar gashi
shikuma man zaitun ana dafashi bayan
anyi wanka ana shafawa akayi yana saka gashi yayi baki yayi sheki...
Friday, September 14, 2018
SIRRIN RIKE MIJI (PART TWO)
KARIN HIPS (DUWAWU)
Kafin kiyi amfani da maganin karin hips Abinda
ya kamata kifara sani shine yaya yanayin jikinki yake? Ya dace ki kara hips?
Abinda nake nufi shine akwai mace Wanda taketa
kiba ita wannan batada matsakar wannan koda
yake ana samu wacce kibarta tafi yawa ta sama
Akwai kuma mace wacce take batada kiba
amma tanada breast (nono) sosai to irin
wadannan zaka samesu basuda
wadataccen hips irinsu sune ya kamata
surinka kokarin amfanida maganin karin
hips amma mace wacce batada nono
sosai tun tana budurwa ana samunta da
hips itama wannan babu ruwanta da wani
maganin karin hips to idan kinga ya dace ki kara hips ga
hanyoyinda zakibi in Allah ya yarda zakiyi
nasara
(1) Kisamu dankali na hausa ko na
turawa ki dafashi saiki yanyankashi
sannan ki dakashi ki zuba acikin nono ko
madara peak sannan ki zuba zuma ki
gaurayashi sosai kisha zaki iyayinsa sau3
Akowanne sati tabbas wannan hadin har
ni ima yana karawa mace
(2) ko kuma ki samu kankana ki
yanyankata da gwanda itama ki fereta sai
kabewa itama ki yankata kokumba
(gurji)
shima haka da tumatur ki yanyankashi ki
wankeshi duk kiyi markadensu waje daya
ki tace ruwan kinasha sau2 a rana
Shima wannan yana kara hips sannan
yana karawa mace ni ima...
KARIN HIPS (DUWAWU)
budurwa ko matar aure kike zaki iya
jarraba wannan hadin wato Abarba da
Ayaba, da Gwanda da Kankana ki
markadasu ki tace ruwan sannan ki zuba
Zuma da Madara peak ki ajiyeshi inda
bazai baciba ki wuni kinasha kuma
kowane lokaci zaki iyasha babu adadi
amma anaso kisha da safe kafin kici
komai
Haka kuma kina iya samun Zogale dafaffe,
ki hada da ganyen Alayahu, ki
zuba Tumatiri da Albasa, ki yi
kwadonsu da kuli ki rika ci shima wanan
yana karawa mace hips ...
Kafin kiyi amfani da maganin karin hips Abinda
ya kamata kifara sani shine yaya yanayin jikinki yake? Ya dace ki kara hips?
Abinda nake nufi shine akwai mace Wanda taketa
kiba ita wannan batada matsakar wannan koda
yake ana samu wacce kibarta tafi yawa ta sama
Akwai kuma mace wacce take batada kiba
amma tanada breast (nono) sosai to irin
wadannan zaka samesu basuda
wadataccen hips irinsu sune ya kamata
surinka kokarin amfanida maganin karin
hips amma mace wacce batada nono
sosai tun tana budurwa ana samunta da
hips itama wannan babu ruwanta da wani
maganin karin hips to idan kinga ya dace ki kara hips ga
hanyoyinda zakibi in Allah ya yarda zakiyi
nasara
(1) Kisamu dankali na hausa ko na
turawa ki dafashi saiki yanyankashi
sannan ki dakashi ki zuba acikin nono ko
madara peak sannan ki zuba zuma ki
gaurayashi sosai kisha zaki iyayinsa sau3
Akowanne sati tabbas wannan hadin har
ni ima yana karawa mace
(2) ko kuma ki samu kankana ki
yanyankata da gwanda itama ki fereta sai
kabewa itama ki yankata kokumba
(gurji)
shima haka da tumatur ki yanyankashi ki
wankeshi duk kiyi markadensu waje daya
ki tace ruwan kinasha sau2 a rana
Shima wannan yana kara hips sannan
yana karawa mace ni ima...
KARIN HIPS (DUWAWU)
budurwa ko matar aure kike zaki iya
jarraba wannan hadin wato Abarba da
Ayaba, da Gwanda da Kankana ki
markadasu ki tace ruwan sannan ki zuba
Zuma da Madara peak ki ajiyeshi inda
bazai baciba ki wuni kinasha kuma
kowane lokaci zaki iyasha babu adadi
amma anaso kisha da safe kafin kici
komai
Haka kuma kina iya samun Zogale dafaffe,
ki hada da ganyen Alayahu, ki
zuba Tumatiri da Albasa, ki yi
kwadonsu da kuli ki rika ci shima wanan
yana karawa mace hips ...
SIRRIN RIKE MIJI(GYARAN JIKI PART 1)
GYARAN JIKI
By Prince Bash M.Z Don Neman Karin
Bayani Akira (07035100132)
Idan ana Saura wata daya bikinki to ki rage
shiga rana idan dahalima kidena shiga rana
koda yake zaki iya amfanida nikaf domin
kiyaye fuskarki idan kuma saura mako biyi
(2wek) saiki samu
*kurkum,
*madara
*kwai
*dilka
*xuma
*lemon tsami
*da kuma turaren gaf gaff
By Prince Bash M.Z Don Neman Karin
Bayani Akira (07035100132)
Ki hada Kurkum da madara da kwai ki
shafe duk jikinki dashi ki barshi yayi sa’o’i
hudu (2hours) sai ki samu kyalle me
kyau ki samu ruwa ki goge face dinki
ahankali saiki shiga wanka da ruwan
dumi ba soso ba sabulu, in kin fito saiki
hada dilka da lemon tsami da xuma da
ruwan zafi ya narke ki shafe duk jikinki
da shi sai kiyi turaren gafgaf xuwa
mintuna talatin (30minutus) ki shiga
wanka da sabulu ba soso, haka xaki
dinga yi kullum har sati daya
Wannan shine gyaran jiki na musamman
By Prince Bash M.Z Don Neman Karin
Bayani Akira (07035100132)
Idan ana Saura wata daya bikinki to ki rage
shiga rana idan dahalima kidena shiga rana
koda yake zaki iya amfanida nikaf domin
kiyaye fuskarki idan kuma saura mako biyi
(2wek) saiki samu
*kurkum,
*madara
*kwai
*dilka
*xuma
*lemon tsami
*da kuma turaren gaf gaff
By Prince Bash M.Z Don Neman Karin
Bayani Akira (07035100132)
Ki hada Kurkum da madara da kwai ki
shafe duk jikinki dashi ki barshi yayi sa’o’i
hudu (2hours) sai ki samu kyalle me
kyau ki samu ruwa ki goge face dinki
ahankali saiki shiga wanka da ruwan
dumi ba soso ba sabulu, in kin fito saiki
hada dilka da lemon tsami da xuma da
ruwan zafi ya narke ki shafe duk jikinki
da shi sai kiyi turaren gafgaf xuwa
mintuna talatin (30minutus) ki shiga
wanka da sabulu ba soso, haka xaki
dinga yi kullum har sati daya
Wannan shine gyaran jiki na musamman
SIRRIN RIKE MIJI(INTRODUCTION)
SIRRIN MATA
Wannan Tunasarwa nayi shi ne domin
Taimakon kannai na dakuma sauran
yayyaina domin Kula da Jikin da Kansu
Hakan yana da matukar kyau Hakan
yasani nai wannan tunanin na kirkiran
wannan Sorpt-Ware din
MAI SUNA
SIRRIN MATA ZALLAH
Domin Samu Na A Kowanne Social Media
To Ga Duka User Dina Nan Sai ku Biyo Ni
Kokuma KU Sanbado Min KIra domin wata
Tambayar
ko kubiyoni ta shafina (Arewainfinit.blogsport.com)
Wannan Tunasarwa nayi shi ne domin
Taimakon kannai na dakuma sauran
yayyaina domin Kula da Jikin da Kansu
Hakan yana da matukar kyau Hakan
yasani nai wannan tunanin na kirkiran
wannan Sorpt-Ware din
MAI SUNA
SIRRIN MATA ZALLAH
Domin Samu Na A Kowanne Social Media
To Ga Duka User Dina Nan Sai ku Biyo Ni
Kokuma KU Sanbado Min KIra domin wata
Tambayar
ko kubiyoni ta shafina (Arewainfinit.blogsport.com)
Subscribe to:
Posts (Atom)