By Prince Bash M.Z Don Neman Karin
Bayani Akira (07035100132)
Idan ana Saura wata daya bikinki to ki rage
shiga rana idan dahalima kidena shiga rana
koda yake zaki iya amfanida nikaf domin
kiyaye fuskarki idan kuma saura mako biyi
(2wek) saiki samu
*kurkum,
*madara
*kwai
*dilka
*xuma
*lemon tsami
*da kuma turaren gaf gaff
By Prince Bash M.Z Don Neman Karin
Bayani Akira (07035100132)
Ki hada Kurkum da madara da kwai ki
shafe duk jikinki dashi ki barshi yayi sa’o’i
hudu (2hours) sai ki samu kyalle me
kyau ki samu ruwa ki goge face dinki
ahankali saiki shiga wanka da ruwan
dumi ba soso ba sabulu, in kin fito saiki
hada dilka da lemon tsami da xuma da
ruwan zafi ya narke ki shafe duk jikinki
da shi sai kiyi turaren gafgaf xuwa
mintuna talatin (30minutus) ki shiga
wanka da sabulu ba soso, haka xaki
dinga yi kullum har sati daya
Wannan shine gyaran jiki na musamman
No comments:
Write blogger