Shin wai dagaske ne Sani Danja ya auri maryam Yahaya ? Wannan itace tambayar da mafi yawan masu bibiyar harkar da kannywood take ciki suke yi. A Dan tsakanin nan ne wani website ya rubuta cewa Sani Danja ya Shirya Auren Maryam Yahaya wanda hakan yaba Matar Sanin Mansurah Isah dariya had take fadin "yakamata Nima a gayyace mana ko cake ne inci" Eh! Tabbas an nuna Sanin Ya auri Maryam Yahaya To amma a wani film mai suna Gidan biki vol. 2 Shirin Shahararren mai Gabatarwa Mallam Ibrahim Sharukh Khan. Ba wannan ne karo na da Ya shirya irin wannan shirin ba kwanakin baya ma ya shirya makamancinsa.
Thursday, August 30, 2018
SERIOUS DRAMA in SAKOTO AS RESIDENTS WEEP GOVERNOR TAMBUWAL OUT THEIR COMMUNITY FOLLOWING HIS DEFECTION FROM APC TO PDP PHOTOS
It appears members of Main
iyo community in Sokoto state are not in support of the defection of the state governor, Aminu Tambuwal, from APC to PDP.
iyo community in Sokoto state are not in support of the defection of the state governor, Aminu Tambuwal, from APC to PDP.
It appears members of Mainiyo community in Sokoto state are not in support of the defection of the state governor, Aminu Tambuwal, from APC to PDP.
SHIN DAGASKENE SANI DANJA YA AURI MARYAM YAHAYA
RARA YASAKI SABUWAR WAKAR SA MEZAFI
Kamar Yadda Shafin
MuryarHausa24.com.ng ya shahara wajen kawo muku sababbin Waƙoƙin Soyayya har ma dana Siyasa Yau ma gamu tafe da waƙar Siyasa.
MuryarHausa24.com.ng ya shahara wajen kawo muku sababbin Waƙoƙin Soyayya har ma dana Siyasa Yau ma gamu tafe da waƙar Siyasa.
Rarara da Atiku Abubakar
Fitaccen Mawaƙin Siyasar ƙasar Nigeria Musamman akan abin da ya shafi Jam'iyyar APC , haƙiƙa babu kamar Dauda Adamu Kahutu Rarara a Nigeria.
A kwanakin baya ne dai ma'abota bibiyar wannan shafi na Muryar Hausa24 mai Albarka suke aiko mana da saƙonni daban-daban akan Cewa"Shin da gaske ne rarara yayiwa Abubakar Turakin Adamawa waƙa?, tare da wasu tambayoyi makamantan hakan".
Muryar Hausa24: Magana ta gaskiya Rarara yayi ma Abubakar Turaki waƙa, amma yayi masa lokacin da yake jigo a jam'iyyar APC.
Ga taken waƙar kamar haka:
Kuban kiɗan ƙashin gwiwar duniya...
Amshi: Turaki
Hasken Arewa kai kahaɗe nahiya...
Amshi: Turaki
Ƙashi bugun ƙashi taku ka iya...
Amshi: Turaki
Bango majinginar 'yan Nigeria ...
Amshi: Turaki
Namijin maza kadan garkin duniya ...
Amshi: Turaki
Farin ciki uban ɗakin fariya...
Amshi: Turaki
Ga ɗan kahutu rarara mai kabiya...
Amshi: Turaki
Atiku Abubakar taku lafiya...
Amshi: Turaki
Nigeria ka kafaf kai ne maliya...
Amshi: Turaki
Don kazamo madubin Nigeria...
Amshi: Turaki
Domin ko kai kasan sirrin tin jiya...
Amshi: Turaki
Kune ku ke tuwo kune am miya...
Amshi: Turaki
A cikin africa kaf kai ne jan wuya...
Amshi: Turaki
Atiku Abubakar Namijin Duniya...
Amshi: Turaki
In kataho ina wani mai tambaya...
Amshi: Turaki
Burin ka taimako baka fariya...
Amshi: Turaki
Wallahi sai da ku za'ai gwamnati..
KWANKWASO YA YI ZAFAFAN MAGANA GAME DA HANASHI TARON DA AKAI
former governor Dr Rabiu Musa Kwankwaso was vomited what in his mind
Trump idea on regulating Google ‘unfathomable’
This photo taken on August 23, 2018 shows the Google logo on display at the Smart China Expo at Chongqing International Expo Center in southwest China’s Chongqing. / AFP PHOTO / STR / China OUT
His attacks on Google drew headlines, but President Donald Trump would face an impossible task if his administration tried to regulate the leading internet search eng
His attacks on Google drew headlines, but President Donald Trump would face an impossible task if his administration tried to regulate the leading internet search eng
SHARAR RUNJARIMA DADIN KOWA
jaruman nan da akafi sani da GIMBIYA da SA,ADATU,an tattauna da game da Role din da aka basu acinkin DADIN KOWA yadda sukace sunajin dadin wannan role din nasa
Saudi-led coalition may have committed war crimes in Yemen – UN
n its first report to the UN Human Rights Council on the war in Yemen, the UN experts pointed to the killing of civilians, especially in coalition air strikes, as possible war crimes. The UN also referred to possible war crimes by Houthi rebels.
Three experts working for the UN's top human rights body said on Tuesday that the governments of Saudi Arabia, the United Arab Emirates (UAE) and Yemen may have been responsible for war crimes including rape, torture, disappearances and "deprivation of the right to life" during more than three years of escalated fighting against Houthi rebels in Yemen.
The experts have also chronicled the damages from coalition air strikes, the single most lethal force in the fighting, over the last year. They said air strikes by the Saudi-led coalition have caused heavy civilian casualties — including at marketplaces, weddings and on fishing boats — some of which may also amount to war crimes.
They urged the international community to refrain from providing arms that could be used in the conflict in Yemen.
Subscribe to:
Posts (Atom)