Wednesday, September 12, 2018
Maiyasa Gwamnati take Gaza Taimakawa yen nijeria Gudun mawa
Inda yaran suntaba shirya wani film mai suna (Lambo ne Action
NASIHA FROM AREWAINFINIT
*A KOWACE SAFIYA DAN ADAM YANA HADUWA DA BALA'I GUDA UKKU*
*Na farko 1*
*Shekarunsa suna raguwa amma baya tuhumar kansa akan haka.*
*Idan kudinsa ya ragu xai tuhuma bayan kudi yana dawowa amma shekaru basa dawowa.*
*Na biyu 2*
*kullum yana cin arxikin Allah in halal yaci xa'a tambaye shi in haram ne xa'ayi masa axaba akai bai san karshen hisabin mai xai kasanceba.*
*Na uku 3*
*kullun yana kusantar lahira yana nisantar duniya amma duk da haka baya damuwa da lahira kamar yadda yadamu da duniya Bai san makomarsa ba shin aljannace ko wutace.*
*GASKIYA*
*Babu abunda xai amfaneka sai sallarka/ki*
*wanda yabar karatun Alqur,ani tsawon kwana uku ba tare da uxuriba sunansa MAQAURACI wanda ya qauracewa Alqur,ani kenan.*
*Duniya kwana 3 ce*
*Jiya: munganta baxata dawoba*
*Yau: muna cikinta baxata dauwama ba xata wuce*
*Gobe: bamusan ina xamu kasanceba.*
*ka gaisa da mutane, kayimusu afuwa kayi sadaka domin ni da kai dasu duk Matafiyane bissalam.*
BARKA DA WARHAKA.

ANTATTAUNA DA ISA MAJIYA SHUGABAN YANSANDA NAJAHAR KANO
- Antattauna da Shugaban yansanda Najihar kano Game da Zarginda akewa Wata Jami,ar lpy
New song Baba buhari (Baban Chinaidu Official Vidio
Bayan zuwan Bahari China yaba kodar yin Jirginsama
OH:Dantakarar Gwamna yabige da rawar gangi A jihar kano
- wani dan takara yafito campain yabige darawa tare da yen daba
Tuesday, September 11, 2018
Voters Hate Trump More Than They Like This Economy
Photo: Mandel Ngan/AFP/Getty Images
The last time American consumers were this confident, September 11 was just a random date on the calendar. And it isn’t hard to see U.S. workers are feeling upbeat. In July, there were 659,000 more job openings than Americans looking for jobs. In August, the U.S. saw itsbest month of nominal wage growth in nine years. The percentage of Americans involuntarily stuck in part-time employment is smaller than it’s been for a decade. Unemployment is hovering near mid-century lows.
By all appearances, the Gods of the Macroeconomy are doing all they can to save the GOP’s congressional majorities. And they’re failing, miserably.
In recent weeks, as the “Trump economy” was reaching new heights, Donald Trump’s approval rating dipped below 40 percent in FiveThirtyEight’s poll of polls for the first time since late February. Eight of the last eight live-interview surveys have found the president’s approval rating to be in decline. Meanwhile, Democrats have opened up a near-double-digit lead in the generic congressional ballot.
Subscribe to:
Posts (Atom)