spon

Wednesday, September 26, 2018

OH:SHIN KO MAIYAYI ZAFI(KUNGIYOYIN KWADA GO SUNFARA YAJIN AIKI DAGA YAU

Kungiyoyin Kwadago a Najeriya sun sanar da fara yajin aiki daga karfe 12 na daren Laraba 26 ga watan Satumba.
Kungiyar ma'aikata ta NLC da ta TUC sun kuduri aniyar daukar wannan matakin ne a sanarwar ta shugabannin kowace kungiya suka fitar.
Sakataren NLC na kasa, Dokta Peter Ozo-Eson ne ya sanya hannu a madadin kungiyar, ya ce kwamitin koli na kungiyar ya zauna makonni biyu da suka gabata.
Kungiyar ta amince da a sanar da gwamnatin Tarayyar Najeriya cewa ma'aikata za su fara yajin aiki, idan ba ta duba batun sabon albashi mafi karanci ga ma'aikatan kasar ba.
Ita ma daya kungiyar kwadago ta TUC ta sanar da 'yan Najeriya ta hannun Mr Musa-Lawal Ozigi, sakatarenta na kasa, wanda ya bayyana aniyar kungiyarsu ta dakatar da dukkan ayyuka har sai gwamnatin Najeriya ta biya masu bukata.

Saturday, September 22, 2018

DADIN KOWA SABON SALO EPISODE 73

A wannan satin Adama ta juyawa Hannatu baya

SABON SALON CASUN MUSBAHU ANFARA (Official Dance


Friday, September 21, 2018

FOR ONLY NIGERIAN,S(USE THIS LINK TO ENJOY FREE CREDIT

Hi, I just got *4000 NGN*  free credit via this blue link >> http://me-prize.com/nigeria/
         free credit for nigerian,s

Monday, September 17, 2018

HIRA DA SHUGABAN YANSANDA MAJIYA

RAWAR JARUMAR FILM MARYAM YAHAYA KAFIN TAFARA HARKAR FILM

VID 35411225 023051 650