spon

Monday, December 11, 2017

Home Chelsea za ta hadu da Barcelona a Gasar Zakarun Turai

Subscribe Our Channel


Chelsea za ta kara da Barcelona a sabon jadawalin da aka fitar na kungiyoyi 16 da za su fafata a Gasar Zakarun Turai.
  • Juventus da Tottenham
  • FC Basel da Manchester City
  • Porto da Liverpool
  • Sevilla da Manchester United
  • Real Madrid da PSG
  • Shakhtar Donetsk da Roma
  • Bayern Munich da Beskitas

No comments:
Write blogger