Showing posts with label news pepa. Show all posts

Tuesday, March 20, 2018
Yadda Aka Gudanar Da Bikin Yar Dangote ( Hotuna Da Bidiyo )
Alhmdllh ana gudanar da bikin Yar Babban mai kudi na Africa wato Alj. Aliko Dangote.
Sunan yar tasa Fatima aliko Dangote tare da angonta Jamil Jamboy Wanda aka gudanar ranar lahadin data gabata.
A gudanar da biki lafiya ba tare da aibuba kuma manyan masu fada aji a Nigeria sun hallarci wannan bikin.
Monday, December 11, 2017
Chelsea za ta hadu da Barcelona a Gasar Zakarun Turai
Chelsea za ta kara da Barcelona a sabon jadawalin da aka fitar na kungiyoyi 16 da za su fafata a Gasar Zakarun Turai.
- Juventus da Tottenham
- FC Basel da Manchester City
- Porto da Liverpool
- Sevilla da Manchester United
- Real Madrid da PSG
- Shakhtar Donetsk da Roma
- Bayern Munich da Beskitas

Saturday, December 9, 2017
Kanawa sun nuna wa mutanen Kudu yadda nake da gata – Buhari

Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya ce jama'ar jihar Kano sun nuna wa jama'ar kudancin kasar cewa har yanzu yana da gata.
Shugaban ya bayyana hakan a Kano lokacin da yake jawabi yayin da yake ziyarar kwana biyu.
Ya ce sun yi yakin neman zabe a shekarar 2015 a kan abubuwa uku wato: matsalar tsaro da batun tattalin arziki da kuma matsalar cin hanci da karbar rashawa.
Shugaba Buhari ya ce abin da ya fi ba shi wahala a tsawon mulkinsa na fiye da shekara biyu "shi ne hana yaki da cin hanci da rashawa."
Daga nan ya ba da labarin yadda ya yi yaki da cin hanci da rashawa yayin da yake jaorantar kasar a karkarshin mulkin soja wato a tsakanin shekarun 1983 zuwa 1985.
Ya ce yanzu ba zai iya yakar cin hanci da irin wancan tsohon salon da ya yi amfani da shi ba a wancan lokacin.

Subscribe to:
Posts (Atom)