Sabuwar waka abdul d one Tare da umar m shareef ” Abun Mamaki ” wakar gaskiya tayi dadi sosai dan kunsan manyan mawaka idan suka hadu a waka abin sai a slow.
GA KADAN DAGA BAITIN WAKAR:-
– Abun yaban mamaki
– Da zakice kin barni
– Mai nene laifina da zakice kin kini
– Nazari da tunani kafun na furta nawa bayani
No comments:
Write blogger