spon

Tuesday, March 20, 2018

Home Yadda Aka Gudanar Da Bikin Yar Dangote ( Hotuna Da Bidiyo )

Subscribe Our Channel


Alhmdllh ana gudanar da bikin Yar Babban mai kudi na Africa wato Alj. Aliko Dangote.
Sunan yar tasa Fatima aliko Dangote tare da angonta Jamil Jamboy Wanda aka gudanar ranar lahadin data gabata.
A gudanar da biki lafiya ba tare da aibuba kuma manyan masu fada aji a Nigeria sun hallarci wannan bikin.

No comments:
Write blogger