spon

Saturday, July 7, 2018

Home [Video] Dadin Kowa Sabon Salo Episode 61 Arewa24

Subscribe Our Channel



Domin cigaban shirin dadin kowana wannan satin kawai kukasancedamu.
A CIKIN WANNAN SATIN:
Rana tsaka Malam Nata’ala ya hadu da gamonsa bayan da wani tsohon dan dambe ya ziyarce shi.
Danliti Shagon gabas ya zo ne domin ya tafi da dansa Datalle, sai dai an nemi Dantalle sama da kasa an rasa, wanda hakan ya jefa Malam Nata’ala cikin Cakwakiya.

1 comment:
Write blogger