spon

Friday, August 31, 2018

TREGEDY :THREE LOCOL GOVERNMENT LEADERSHIPIN APC DIE IN MADINA ROAD MISHAP

By Ishola Balogun, Saudi Arabia
Three Local Government Chairmen under the All Progressive Congress, APC, on pilgrimage died early this morning in a crash along Makkah-Madinah highway, Saudi Arabia.

HIRA DA HAMISU BREAKER AKANYADDA YAKE WAKAR SA

hira da hamisu breaker akanyadda yake wakar sa

BEST OF SHIMFIDAR FUSKA PRATICAL BY HAMISU BREAKER


HAMISU BREAKER

wakar Hamisu breaker Dorayi

WAKAR HAMISU BREAKER OFFICIAL ONE

wakar Hamisu breaker official one
WITH SADIK SANI SADIK
All blogs

[Music] Hamisu Breaker -Masoya Part 2

Mr. ArewaBlog at ArewaBlog.Com™37 minutes ago
Sabuwar wakar hamisu s yusif breaker dorayi karama u/bello mai suna ” Masoyana ta 2 ” domin nuna farin cikinsa zuwa ga masoyansa da kuma irin soyayyar da suke nuna masa. GA KADAN DAGA BAITIN WAKAR:- – Masoya niku nake kira – Hamisu breaker ne ni nashirya baitukan girma – Dana zarin yazanyi gunsu inhiddima […] The post [Music] Hamisu Breaker -Masoya Part 2 appeared first on ArewaBlog.Com™.

WANI DAN CHINA YA AURI YAR NIGERIA

WANI DAN CHINA YA AURI YAR NIGERIA

SABUWAR WAKAR DAFATI MUHAMMAD TAIWA BURUTAI

MAWAKIYAR NAN WADDA AKA FISANI DA FATI MUHAMMAD TAYI WA SHUGABAN SOJOJI WAKA
1-AYYARA IYE MUNSAMI TSARO

KALLI SABUWAR WAKAR DA YEN FILM DIN HAUSA SUKAI WA BABA BUHARI(APC)

YEN FILM DIN HAUSA KWANSU DA KWARKWATAR SU SUNWAKE BABA BUHARI(APC)

SO MADARA INJI YAN MATAN AREWA

ANSAMI TATTAUNAWA DAWA SU MATA
AGA ME DA SOYAYYA
YADDA KOWA TABAYYANA RA,AYIN TA KAMAR HAKA,
1 NIDAI INAJIN DADIN SOYAYYA SOSAI DA SOSAI
2-NIDAI SAUYAYYA TANA FARANTA RAINA
3-NIDA SOYAYYA NADAUKE TA TAMKAR MADARA

NEW SONG BY HAMISU BREAKER


  • NEW SONG BY HAMISU BREAKER A GIDAN BIKI

ADDU,AR ISTIHARA

ADDU,AR ISTIHARA,

NEW SONG KIDAINA KUKA AMARYA

NEW SONG KIDAINA KUKA AMARYA

NEW SONG BY HAMISU BREAKER

SABUWAR WAKAR HAMISU BREAKER DORAYI,

Thursday, August 30, 2018

SUNA LALATA KASA SUNA CEWA BUHARI NE INJI ADAM ASHIOMALE

SUNA LALATA KASA SUNACE WA BUHARI NE INJI ADAM OSHIOMALE

OH!DUNIYA ABAR TSOROCE, MEYASA YEN SIYASAR NIGERIA BASA TUNA MUTUWA,SUKE TA SHAGALIN SU AKAN MULKI,YAU INA TSOFAFFIN MASU MULKI WAYEN DA SUKA MUTU AMMANTA DASU, SUTUNA SUMA KAMAR HAKANE ZA AMANTA DASU

marigayi shugaban kasa yar aduwa knn,wanda shima yabada tasa gudun mawar wajen gyaran Nigeria, Allah subahanahu wata ala yadauke abinshi
     ALLAH YAIMANA SAUYI DA BABA BUHARI,
meyasa yen nigeria suka kasa gane haka

BABA BUHARI BA MUNAFIKIBANE KUMA BA AZZALUMIBANE

SHUGABAN KASAR NIGERIA MAI CI AYANXU YAZIYAR CI DAKIN ALLAH ME GIRMA,WANDA DUK WANI AXXALIMI KO MUGU BAYA SAMUN DACE AWAJEN SHIGA
KO SHIN MEZAI HANA YEN NIGERIA GANE GASKIYA

SERIOUS DRAMA in SAKOTO AS RESIDENTS WEEP GOVERNOR TAMBUWAL OUT THEIR COMMUNITY FOLLOWING HIS DEFECTION FROM APC TO PDP PHOTOS

It appears members of Main
iyo community in Sokoto state are not in support of the defection of the state governor, Aminu Tambuwal, from APC to PDP.
It appears members of Mainiyo community in Sokoto state are not in support of the defection of the state governor, Aminu Tambuwal, from APC to PDP.

SHIN DAGASKENE SANI DANJA YA AURI MARYAM YAHAYA

Shin wai dagaske ne Sani Danja ya auri maryam Yahaya ? Wannan itace tambayar da mafi yawan masu bibiyar harkar da kannywood take ciki suke yi.

A Dan tsakanin nan ne wani website ya rubuta cewa Sani Danja ya Shirya Auren Maryam Yahaya wanda hakan yaba Matar Sanin Mansurah Isah dariya had take fadin "yakamata Nima a gayyace mana ko cake ne inci"

Eh! Tabbas an nuna Sanin Ya auri Maryam Yahaya To amma a wani film mai suna Gidan biki vol. 2 Shirin Shahararren mai Gabatarwa Mallam Ibrahim Sharukh Khan.
Ba wannan ne karo na da Ya shirya irin wannan shirin ba kwanakin baya ma ya shirya makamancinsa.

RARA YASAKI SABUWAR WAKAR SA MEZAFI

Kamar Yadda Shafin
MuryarHausa24.com.ng ya shahara wajen kawo muku sababbin Waƙoƙin Soyayya har ma dana Siyasa Yau ma gamu tafe da waƙar Siyasa.


Rarara da Atiku Abubakar


Fitaccen Mawaƙin Siyasar ƙasar Nigeria Musamman akan abin da ya shafi Jam'iyyar APC , haƙiƙa babu kamar Dauda Adamu Kahutu Rarara a Nigeria.

A kwanakin baya ne dai ma'abota bibiyar wannan shafi na Muryar Hausa24 mai Albarka suke aiko mana da saƙonni daban-daban akan Cewa"Shin da gaske ne rarara yayiwa Abubakar Turakin Adamawa waƙa?, tare da wasu tambayoyi makamantan hakan".

Muryar Hausa24: Magana ta gaskiya Rarara yayi ma Abubakar Turaki waƙa, amma yayi masa lokacin da yake jigo a jam'iyyar APC.

Ga taken waƙar kamar haka:

Kuban kiɗan ƙashin gwiwar duniya...

Amshi: Turaki

Hasken Arewa kai kahaɗe nahiya...

Amshi: Turaki

Ƙashi bugun ƙashi taku ka iya...

Amshi: Turaki

Bango majinginar 'yan Nigeria ...

Amshi: Turaki

Namijin maza kadan garkin duniya ...

Amshi: Turaki

Farin ciki uban ɗakin fariya...

Amshi: Turaki

Ga ɗan kahutu rarara mai kabiya...

Amshi: Turaki

Atiku Abubakar taku lafiya...

Amshi: Turaki

Nigeria ka kafaf kai ne maliya...

Amshi: Turaki

Don kazamo madubin  Nigeria...

Amshi: Turaki

Domin ko kai kasan sirrin tin jiya...

Amshi: Turaki

Kune ku ke tuwo kune am miya...

Amshi: Turaki

A cikin africa kaf kai ne jan wuya...

Amshi: Turaki

Atiku Abubakar Namijin Duniya...

Amshi: Turaki

In kataho ina wani mai tambaya...

Amshi: Turaki

Burin ka taimako baka fariya...

Amshi: Turaki

Wallahi sai da ku za'ai gwamnati..


KWANKWASO YA YI ZAFAFAN MAGANA GAME DA HANASHI TARON DA AKAI



former governor Dr Rabiu Musa Kwankwaso was vomited what  in his mind

Trump idea on regulating Google ‘unfathomable’

This photo taken on August 23, 2018 shows the Google logo on display at the Smart China Expo at Chongqing International Expo Center in southwest China’s Chongqing. / AFP PHOTO / STR / China OUT
His attacks on Google drew headlines, but President Donald Trump would face an impossible task if his administration tried to regulate the leading internet search eng

SHARAR RUNJARIMA DADIN KOWA

jaruman nan da akafi sani da GIMBIYA da SA,ADATU,an tattauna da game da Role din da aka basu acinkin DADIN KOWA yadda sukace sunajin dadin wannan role din nasa

Saudi-led coalition may have committed war crimes in Yemen – UN

n its first report to the UN Human Rights Council on the war in Yemen, the UN experts pointed to the killing of civilians, especially in coalition air strikes, as possible war crimes. The UN also referred to possible war crimes by Houthi rebels.
A house destroyed by an air strike in the old quarter of Sanaa, Yemen on August 8, 2018. ( Reuters Archive )
Three experts working for the UN's top human rights body said on Tuesday that the governments of Saudi Arabia, the United Arab Emirates (UAE) and Yemen may have been responsible for war crimes including rape, torture, disappearances and "deprivation of the right to life" during more than three years of escalated fighting against Houthi rebels in Yemen.
The experts have also chronicled the damages from coalition air strikes, the single most lethal force in the fighting, over the last year.  They said air strikes by the Saudi-led coalition have caused heavy civilian casualties — including at marketplaces, weddings and on fishing boats — some of which may also amount to war crimes.
They urged the international community to refrain from providing arms that could be used in the conflict in Yemen.

Babban bankin Najeriya CBN ya ci tarar bankuna kan MTN

MTNHakkin mallakar hotoMTN
Babban bankin Najeriya (CBN) ya ci manyan bankuna hudu tarar dala miliyan 16 (kimanin naira biliyan biyar da miliyan 800) bayan an zarge su da taimaka wa kamfanin sadarwar na MTN fitar da dala biliyan takwas (kimanin naira triliyan biyu da miliyan 900) daga kasar ba bisa ka'ida ba.
An bai wa bankunan da kamfanin MTN umarnin mayar da kudaden.
Bankunan da aka ci tarar sun hada da Standard Chartered Bank da Stanbic IBTC da Citibank da kuma Diamond Bank.MTN ta musanta zargin fitar da kudade daga kasar ba bisa ka'ida ba, kuma daya daga cikin bankunan ya ce yana tattaunawa da babban bankin kasar kan batun.
An fara bincike a kan kamfanin bisa zargin karya dokar musayar kudi a shekarar 2016 ne, amma daga baya majalisar dattawan kasar ta wanke shi daga laifi.
Dokokin Najeriya sun yarda a fitar da kudade daga kasar, amma bisa wasu sharudda.
Bankin Stanbic IBTC ya fitar da wata sanarwa inda ta ce tana tattaunawa da babban bankin kasar kan lamarin.
Kawo yanzu dai sauran bankunan ba su ce komai ba kan batun.
MTN shi ne kamfanin sadarwa da ya fi girma a nahiyar Afirka kuma hukumar kula da fannin sadarwar Najeriya ta kakaba masa tarar dala biliyan biyar a shekarar 2015 domin rashin mutunta umarnin gwamnati na katse layuka mutane miliyan biyar da ba a yi musu rijista ba.
Daga baya an rage tarar zuwa dala biliyan daya da miliyan 700.
MTN yana da masu aiki da layinsa fiye da miliyan 50 kuma kasar ta kunshi kashi 30 cikin 100 na masu aiki da mu'amala da kamfanin.
MTN ya mayar da martani
Da yake mayar da martani, MTN ya zargi babban bankin Najeriya da karya wa masu zuba jari gwiwa bayan bankin ya yi zargin cewa kamfanin ya fitar da dala biliyan takwas (wato naira tiriliyan 2.9) daga kasar ba bisa ka'ida ba.

Sanarwar da MTN din ya fitar, ta ce majalisar dattawan Najeriya ta binciki zargin fitar da kudin da aka yi wa kamfanin kuma ta gane cewa kamfanin "bai hada baki ba wajen karya dokokin musayar kudade ba."
Ta kara da cewa MTN kamfani ne mai biyayya ga doka, kuma zai kare kansa.
"Abin takaici ne cewa wadannan al'amura sun sake kunno kai domin zai karya wa masu zuba hannun jari gwiwa, kuma zai iya dakile habakar tattalin arzikin Najeriya," kamar yadda sanarwar MTN ta bayyana.