spon

Friday, September 14, 2018

Home MUKULA DA IBADA BY AREWAINFINIT

Subscribe Our Channel


       *SIRRIN LAA'ILAHA ILLALLAH*
Watarana Annabi (SAW) yafita zaga gari
dashi da
sayyidina Abubakar (R.A),sukazo
wucewa kusada
wata rijiya sai Annabi (SAW) yacema sayyidina
Abubakar "dauki dutse daya ka jefa a
cikin
wannan rijiyar" Hakan kuwa akayi
sayyidina
Abubakar yadauki dutse karami yajefa acikin
rijiyar, sai manzo(SAW) yace mutafi.
Sukatafi
abunsu sai ranarda dutsen yacika
shekara daya
da jefawa Annabi(SAW) yasake daukar sayyidina
Abubakar suka tafi gurin wannan rijiyar.
Bayan
sun isa gurin sai Abubakar yaji karar
fadawar
wani abu acikin rijiyar,sai Annabi(SAW) yacema
Abubakar kokasan minene yafada? Sai
sayyidina
Abubakar yace a'a. Sai Annabi (SAW)
yace
duntsen da kajefa wancan lokacin damukazo yau
shekara daya kenan sai yanzu yakai
karshen
rijiyar, kuma wlh babu wanda zai shiga
aljannah
har sai ladarsa ta cika wannan rijiyar". Hankalin
sayyidina Abubakar yayi matukar tashi
yazo
yasami sauran sahabbai a zaune yace
mekukeyi a
zaune ai wlh zama bai samemu ba sai yagaya
musu yanda Annabi yace". Suma
sahabban
hankalin su yatashi sukaje suka tunkari
Annabin
(SAW)sukace YA RASULALLAH mukam a ina
zamu iya aikin da zai cika wannan
rijiyar? Sai
Annabin (SAW) yace "ku kwantarda
hankalin ku
akwai aiki daya wanda idan dayanku ya aikatashi
to zai samu lada wacce tafi rijiyar
wannan rijiyar
yawa,Annabi(SAW)yace idan dayanku ya
furta
wannan kalmar LAILAHA ILLALLAH a asirce kuma
yana mai kaskantarda kansa zuwa ga
Allah zai
bashi lada wacce ta ninka zurfin wannan
rijiyar
sau uku. 'Yan uwa kunji falalar dake cikin fadar
wannan kalmar.ya Allah kabamu ikon
jike
harsunan mu da fadar LA ILAHA
ILLALLAH akoda
yaushe Allah kabarmu da Annabi!!! Dan Allah dan
uwa idan wannan sakon yasameka ka
turama
koda mutum biyar ne a cikin frnds dinka
domin
suma su samu wannan falalar kada kabari shedan
yayi nasara akanka.

No comments:
Write blogger