spon

Saturday, September 15, 2018

Home [VIDEO] DADIN KOWA SABON SALO EPISODE 71 AREWA24

Subscribe Our Channel


 
  

domin kallon cigaban shirin dadin kowa na satin da ya gabata kawai kukasance damu.
A CIKIN WANNAN SATIN:-
Samarin nan biyu sun faso gari, ko ya jama’ar Dadin Kowa za su karbe su?
BINTALO na cikin wani hali, DELU COGAL ta tsure, MAL. MUSA ya harzuka.
MAIGARI da tawagarsa sun rankaya wajen DPO don nemo yadda za su tunkari sabuwar matsalar da ta taso a garin Dadin Kowa. 

No comments:
Write blogger