spon

Showing posts with label DADIN KOWA. Show all posts
Showing posts with label DADIN KOWA. Show all posts

Sunday, October 14, 2018

DADIN KOWA SABON SALO EPISODE 75

http://www.kannyonline.ga/2018/10/dadin-kowa-sabon-salo-episode-75.html
 
 
Dadin kowa Sabon salo episode 75
 Awannan satin
*Bintu tahadu da mugun rauni
*Hannatu yar kamaye ta gudu.
*Adama matar kamaye tasai da filin ta ga Alhaji Buba.
Shinko meyasa Hannatu taguji aikin da za aimata.
Wane irin matsalace zata afku idan kamaye yaji abinda take faru
*Meyasa Adama take zama butulu

*shin ko maiyasa yana talankwasa zence
   Sai min ji daga gareku masu sauraro
Domin bada amsoshin tambayar Ku saiku biyo mu ta wannan link din
Domin radar ra,ayinka

Saturday, September 22, 2018

DADIN KOWA SABON SALO EPISODE 73

A wannan satin Adama ta juyawa Hannatu baya

Saturday, September 15, 2018

[VIDEO] DADIN KOWA SABON SALO EPISODE 71 AREWA24

 
  
domin kallon cigaban shirin dadin kowa na satin da ya gabata kawai kukasance damu.
A CIKIN WANNAN SATIN:-
Samarin nan biyu sun faso gari, ko ya jama’ar Dadin Kowa za su karbe su?
BINTALO na cikin wani hali, DELU COGAL ta tsure, MAL. MUSA ya harzuka.
MAIGARI da tawagarsa sun rankaya wajen DPO don nemo yadda za su tunkari sabuwar matsalar da ta taso a garin Dadin Kowa. 

Saturday, September 8, 2018

DADIN KOWA SABON SALO EPISODE 70

DADIN KOWA SABON SALO EPISODE 70
-yau glorier tajawa Baban Nasir kunne
-ayau su Aminu sk sundawo
-yau Hansatu tanemi komawa Gida mijin ta

Sunday, September 2, 2018

VIDEO] DADIN KOWA SABON SALO EPISODE 69

HOME/Dadin kowa/


VIDEO] DADIN KOWA SABON SALO EPISODE 69

Author/Arewainfinit/ Date Sun 2sep 2018
Domin Kallon cigaban shirin dadin kowa na satin da ya wuce kawai ku biyomu.
Acikin Wannan Satin:
Stephanie za ta ziyarci Nasir a gida don duba lafiyarsa, inda zata hadu ta Malam Hassan.
Yaya a zata kasance tsakaninsu? Malam Hassan zai amince da alakarta da Nasir?
Stella za ta zo Dadin Kowa don daukar Wizzy zuwa garin.
Shin Wizzy zai amince ya bi Stella kuwa?
Duk Acikin Wannan Satin.
WNLOAD VIDIO HEREVIDMATEVIDMATE/DOWNLOAD/HERE

Saturday, July 7, 2018

[Video] Dadin Kowa Sabon Salo Episode 61 Arewa24


Domin cigaban shirin dadin kowana wannan satin kawai kukasancedamu.
A CIKIN WANNAN SATIN:
Rana tsaka Malam Nata’ala ya hadu da gamonsa bayan da wani tsohon dan dambe ya ziyarce shi.
Danliti Shagon gabas ya zo ne domin ya tafi da dansa Datalle, sai dai an nemi Dantalle sama da kasa an rasa, wanda hakan ya jefa Malam Nata’ala cikin Cakwakiya.