Monday, September 17, 2018
Saturday, September 15, 2018

SIRRIN RIKE MIJI (PART 3)
GYARAN GASHI
abunda ya shafi gyaran gashi kasancewar
anasamun mayika masu gyarawa mace
gashi shiyasa bamu cika kawowa na
Islamic ba amma kasancewar wasu suna
bukatar na Islamic insha allahu zamu
rinkayi koda ataka cene
hulba da man kwakwa babu abinda ya
kaisu gyaran gashi kusan duk wani
sinadarin gyaran gashi idan kayi bincike
zaka samu akwai daya daga ciki idan kika
samu garin hulba kika hadashi da man
kwakwa zaki iya hadawa da man ridi saiki
shafa agashinki bayan kamar sa.a daya
(1hour) saiki wankeshi anaso kiyi sau
biyu ko uku a sati daya kuma kiyi har
zuwa wata daya
wannan zai gyara miki gashi kuma yayi
laushi musamman masu fama da
karyewar gashi
shikuma man zaitun ana dafashi bayan
anyi wanka ana shafawa akayi yana saka gashi yayi baki yayi sheki...

[VIDEO] DADIN KOWA SABON SALO EPISODE 71 AREWA24

domin kallon cigaban shirin dadin kowa na satin da ya gabata kawai kukasance damu.
A CIKIN WANNAN SATIN:-
Samarin nan biyu sun faso gari, ko ya jama’ar Dadin Kowa za su karbe su?
BINTALO na cikin wani hali, DELU COGAL ta tsure, MAL. MUSA ya harzuka.
MAIGARI da tawagarsa sun rankaya wajen DPO don nemo yadda za su tunkari sabuwar matsalar da ta taso a garin Dadin Kowa.
Friday, September 14, 2018

MUKULA DA IBADA BY AREWAINFINIT
*SIRRIN LAA'ILAHA ILLALLAH*
Watarana Annabi (SAW) yafita zaga gari
dashi da
sayyidina Abubakar (R.A),sukazo
wucewa kusada
wata rijiya sai Annabi (SAW) yacema sayyidina
Abubakar "dauki dutse daya ka jefa a
cikin
wannan rijiyar" Hakan kuwa akayi
sayyidina
Abubakar yadauki dutse karami yajefa acikin
rijiyar, sai manzo(SAW) yace mutafi.
Sukatafi
abunsu sai ranarda dutsen yacika
shekara daya
da jefawa Annabi(SAW) yasake daukar sayyidina
Abubakar suka tafi gurin wannan rijiyar.
Bayan
sun isa gurin sai Abubakar yaji karar
fadawar
wani abu acikin rijiyar,sai Annabi(SAW) yacema
Abubakar kokasan minene yafada? Sai
sayyidina
Abubakar yace a'a. Sai Annabi (SAW)
yace
duntsen da kajefa wancan lokacin damukazo yau
shekara daya kenan sai yanzu yakai
karshen
rijiyar, kuma wlh babu wanda zai shiga
aljannah
har sai ladarsa ta cika wannan rijiyar". Hankalin
sayyidina Abubakar yayi matukar tashi
yazo
yasami sauran sahabbai a zaune yace
mekukeyi a
zaune ai wlh zama bai samemu ba sai yagaya
musu yanda Annabi yace". Suma
sahabban
hankalin su yatashi sukaje suka tunkari
Annabin
(SAW)sukace YA RASULALLAH mukam a ina
zamu iya aikin da zai cika wannan
rijiyar? Sai
Annabin (SAW) yace "ku kwantarda
hankalin ku
akwai aiki daya wanda idan dayanku ya aikatashi
to zai samu lada wacce tafi rijiyar
wannan rijiyar
yawa,Annabi(SAW)yace idan dayanku ya
furta
wannan kalmar LAILAHA ILLALLAH a asirce kuma
yana mai kaskantarda kansa zuwa ga
Allah zai
bashi lada wacce ta ninka zurfin wannan
rijiyar
sau uku. 'Yan uwa kunji falalar dake cikin fadar
wannan kalmar.ya Allah kabamu ikon
jike
harsunan mu da fadar LA ILAHA
ILLALLAH akoda
yaushe Allah kabarmu da Annabi!!! Dan Allah dan
uwa idan wannan sakon yasameka ka
turama
koda mutum biyar ne a cikin frnds dinka
domin
suma su samu wannan falalar kada kabari shedan
yayi nasara akanka.
Watarana Annabi (SAW) yafita zaga gari
dashi da
sayyidina Abubakar (R.A),sukazo
wucewa kusada
wata rijiya sai Annabi (SAW) yacema sayyidina
Abubakar "dauki dutse daya ka jefa a
cikin
wannan rijiyar" Hakan kuwa akayi
sayyidina
Abubakar yadauki dutse karami yajefa acikin
rijiyar, sai manzo(SAW) yace mutafi.
Sukatafi
abunsu sai ranarda dutsen yacika
shekara daya
da jefawa Annabi(SAW) yasake daukar sayyidina
Abubakar suka tafi gurin wannan rijiyar.
Bayan
sun isa gurin sai Abubakar yaji karar
fadawar
wani abu acikin rijiyar,sai Annabi(SAW) yacema
Abubakar kokasan minene yafada? Sai
sayyidina
Abubakar yace a'a. Sai Annabi (SAW)
yace
duntsen da kajefa wancan lokacin damukazo yau
shekara daya kenan sai yanzu yakai
karshen
rijiyar, kuma wlh babu wanda zai shiga
aljannah
har sai ladarsa ta cika wannan rijiyar". Hankalin
sayyidina Abubakar yayi matukar tashi
yazo
yasami sauran sahabbai a zaune yace
mekukeyi a
zaune ai wlh zama bai samemu ba sai yagaya
musu yanda Annabi yace". Suma
sahabban
hankalin su yatashi sukaje suka tunkari
Annabin
(SAW)sukace YA RASULALLAH mukam a ina
zamu iya aikin da zai cika wannan
rijiyar? Sai
Annabin (SAW) yace "ku kwantarda
hankalin ku
akwai aiki daya wanda idan dayanku ya aikatashi
to zai samu lada wacce tafi rijiyar
wannan rijiyar
yawa,Annabi(SAW)yace idan dayanku ya
furta
wannan kalmar LAILAHA ILLALLAH a asirce kuma
yana mai kaskantarda kansa zuwa ga
Allah zai
bashi lada wacce ta ninka zurfin wannan
rijiyar
sau uku. 'Yan uwa kunji falalar dake cikin fadar
wannan kalmar.ya Allah kabamu ikon
jike
harsunan mu da fadar LA ILAHA
ILLALLAH akoda
yaushe Allah kabarmu da Annabi!!! Dan Allah dan
uwa idan wannan sakon yasameka ka
turama
koda mutum biyar ne a cikin frnds dinka
domin
suma su samu wannan falalar kada kabari shedan
yayi nasara akanka.
Subscribe to:
Comments (Atom)




