HOME/FOOD MAKING
AUTHOR/AREWAINFINIT
TITTLE:YACCE AKE KUNUN SEMOVITA
Abubuwan hadawa
- Semonvita kofi 1/2
- Madara cokali 6
- Suga dai dai dan dano
Yadda ake hadawa
- Da farko uwargida za ki wanke tukunyarki, ki sa ruwa ki dora a wuta ya tafasa.
- Sai ki dauko semonki ki dama da ruwa ya yi kamar za kiyi talge.
- Sai ki duba idan ya tafasa sai ki zuba a kan ruwan ki juyashi sosai.
- Idan ya yi sai ki sauke ki zuba a kwano ki sa madara da suga sai ki juya ki zubawa kowa a kofi.
A sha dadi lafiya. Na gode sai mun hadu girki n a gaba.
No comments:
Write blogger