spon

Showing posts with label ADDINI. Show all posts
Showing posts with label ADDINI. Show all posts

Friday, November 9, 2018

ASSALATU IMADUD DEEN

Download
          ๐Ÿ€๐Ÿ€ wata rana Manzon Allah s.a.w., yana kwance rashin lafiyarsa na ajali, sai ya ce ma sahabbansa ku tashi ku raka ni makabarta wurin ziyara๐Ÿ€๐Ÿ€๐Ÿ€

       ๐ŸŒฟ๐ŸŒฟBayan sun je, Manzon Allah s.a.w., ya yi addu'oin da ya koyar mu rika yi idan za mu makabarta,๐ŸŒฟ๐ŸŒฟ๐ŸŒฟ

       ๐ŸŒน๐ŸŒนBayan ya taso sun kama hanyar zuwa gida, sai suka ga manzon Allah yana kuka ๐Ÿ˜ญ๐Ÿ˜ญ kuma yana murmushi ๐Ÿ˜€๐Ÿ˜€,,,,๐ŸŒน๐ŸŒน,

     ๐ŸŒบ๐ŸŒบSai sahabbansa suka ce, ya Rasulullah, ya mun ganka kana kuka๐Ÿ˜ญ๐Ÿ˜ญ kuma kana murmushi๐Ÿ˜€๐Ÿ˜€,  ๐ŸŒบ๐ŸŒบ๐ŸŒบ๐ŸŒบ๐ŸŒบ

     ๐Ÿ’๐Ÿ’๐Ÿ’Sai manzon Allah s.a.w., ya ce,, tunanin yan uwana ne, ๐Ÿ’๐Ÿ’๐Ÿ’


      ๐ŸŒธ๐ŸŒธ๐ŸŒธSai sayyidana Abubakar ya ce ya ma'aikin Allah mu ne ko?๐ŸŒธ๐ŸŒธ๐ŸŒธ

       ๐Ÿ„๐Ÿ„๐Ÿ„Sai manzon Allah s.a.w., ya ce ku sahabbaina ne๐Ÿ„๐Ÿ„๐Ÿ„


      ๐ŸŒผ๐ŸŒผ๐ŸŒผSai sayyidina Aliyu ya ce,, ya ma'aikin Allah ni ne ko?๐ŸŒผ๐ŸŒผ๐ŸŒผ๐ŸŒผ


    ๐ŸŒป๐ŸŒป๐ŸŒปSai ma'aikin Allah ya ce ai ku  jinina ne๐ŸŒป๐ŸŒป๐ŸŒป๐ŸŒป๐ŸŒป๐ŸŒป๐ŸŒป๐ŸŒป


      ๐ŸŒด๐ŸŒด๐ŸŒดSai suka ce to ya Rasulullah su waye?๐ŸŒด๐ŸŒด๐ŸŒด๐ŸŒด๐ŸŒด๐ŸŒด๐ŸŒด๐ŸŒด๐ŸŒด๐ŸŒด๐ŸŒด


         ๐Ÿ๐Ÿ๐ŸSai manzon Allah ya ce,, su ne wadanda ba su ganni ba amma sun yi imani da ni manzon Allah,๐Ÿ๐Ÿ๐Ÿ๐Ÿ๐Ÿ๐Ÿ๐Ÿ๐Ÿ๐Ÿ๐Ÿ


     ❤❤❤Sai ya ce idan rayuwarku ta kai, ku ce musu ina gai da su,❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤


         ๐ŸŒบ๐ŸŒบ๐ŸŒบManzon Allah ya ce Allahu Akbar, ina gai da wadannan mutane๐ŸŒบ๐ŸŒบ๐ŸŒบ


  ******ya Allah duk Wanda ya tura wannan maganar ta ma'aikinKa, Ka yi mishi sakamako da gidan aljanna madaukakiya, Ameen.


   ❤❤ ❤❤❤

  Share it to ur friends, ba don ni ba, ka yi/ki yi domin Allah.

Monday, October 22, 2018

Addu,oi saga Bakin manzon Allah (SAW)

๐Ÿ”ตADU A SAFIYA DA MARAICE ๐Ÿ”ต

๐Ÿ•Œ๐ŸƒADU A SHIGA MASSALACI
​ุงู„ู„ّู‡ُู…َّ ุงูْุชَุญْ ู„ِูŠ ุฃَุจْูˆَุงุจَ ุฑَุญْู…َุชِูƒَ​

๐Ÿƒ๐Ÿป๐Ÿ•ŒADU A FITA DAGA MASSALACI
​ุงู„ู„ّู‡ُู…َّ ุฅِู†ِّูŠ ุฃَุณْุฃَู„ُูƒَ ู…ِู†ْ ูَุถْู„ِูƒَ​

๐Ÿก๐Ÿƒ๐ŸปADU A SHIGA GIDA
​ุจِุณْู…ِ ุงู„ู„ู‡ِ ูˆَู„َุฌْู†َุง ูˆَุจِุณْู…ِ ุงู„ู„ู‡ِ ุฎَุฑَุฌْู†َุง ูˆَุนَู„َู‰ ุงู„ู„ู‡ِ ุฑَุจِّู†َุง ุชَูˆَูƒَّู„ْู†َุง​

๐Ÿƒ๐Ÿป๐ŸกADU A FITA DAGA GIDA
​ุจِุณْู…ِ ุงู„ู„ู‡ِ ุชَูˆَูƒَّู„ْุชُ ุนَู„َู‰ ุงู„ู„ู‡ِ ู„ุง ุญَูˆْู„َ ูˆَู„ุง ู‚ُูˆَّุฉَ ุฅِู„ุงَّ ุจِุงู„ู„َّู‡​
ADU A SHIGA BANDAKI
๐Ÿš๐Ÿƒ๐Ÿป
​ุจِุณْู…ِ ุงู„ู„ู‡ِ ุงู„ู„َّู‡ُู…َّ ุฅِู†ِّูŠ ุฃَุนُูˆุฐُ ุจِูƒَ ู…ِู†َ ุงู„ْุฎُุจْุซِ ูˆَุงู„ْุฎَุจَุงุฆِุซِ​

๐Ÿƒ๐Ÿป๐ŸšADU A FITA DAGA BANDAKI
​ุบُูْุฑَุงู†َูƒَ ุงู„ْุญَู…ْุฏُ ู„ِู„َّู‡ِ ุงู„َّุฐِูŠ ุฃَุฐْู‡َุจَ ุนَู†ِّูŠَ ุงู„ุฃَุฐَู‰ ูˆَุนَุงูَุงู†ِูŠ​
​ุงู„ู„َّู‡ُู…َّ ุทَู‡ِّุฑْ ู‚َู„ْุจِูŠ ู…ِู†َ ุงู„ู†ِّูَุงู‚ِ ูˆَุญَุตِّู†ْ ูَุฑْุฌِูŠ ู…ِู†َ ุงู„ْูَูˆَุงุญِุดِ​

๐Ÿ˜ด๐Ÿ˜ดADU A YIN BANRCI
​ุจِุณْู…ِูƒَ ุงู„ู„َّู‡ُู…َّ ุฃَุญْูŠَุง ูˆَุฃَู…ُูˆุชُ​

๐Ÿ˜•๐Ÿ˜•ADU A TASHI DAGA BARCI
​ุงَู„ْุญَู…ْุฏُ ู„ِู„َّู‡ِ ุงู„َّุฐِูŠ ุฃَุญْูŠَุงู†َุง ุจَุนْุฏَ ู…َุง ุฃَู…َุงุชَู†َุง ูˆَุฅِู„َูŠْู‡ِ ุงู„ู†ُّุดُูˆุฑ​

๐Ÿ‘•๐Ÿ‘”ADU A SA SABBABIN KAYA
​ุงَู„ْุญَู…ْุฏُ ู„ِู„َّู‡ِ ุงู„َّุฐِูŠ ูƒَุณَุงู†ِูŠ ู‡َุฐَุง ูˆَุฑَุฒَู‚َู†ِูŠู‡ِ ู…ِู†ْ ุบَูŠْุฑِ ุญَูˆْู„ٍ ู…ِّู†ِّูŠ ูˆَู„ุง ู‚ُูˆَّุฉ​

๐ŸŒฎ๐ŸŒฎADU A BAYAN KAGAMA CIN ABICI
​ุงَู„ْุญَู…ْุฏُ ู„ِู„َّู‡ِ ุงู„َّุฐِูŠ ุฃَุทْุนَู…َู†ِูŠ ู‡َุฐَุง ูˆَ ุฑَู‚ََู†ِูŠู‡ِ ู…ِู†ْ ุบَูŠْุฑِ ุญَูˆْู„ٍ ู…ِّู†ِّูŠ ูˆَู„ุง ู‚ُูˆَّุฉ​

๐Ÿš˜๐ŸƒADU A HAWA ABIN HAWA
​ุณُุจْุญَุงู†َ ุงู„َّุฐِูŠ ุณَุฎَّุฑَ ู„َู†َุง ู‡َٰุฐَุง ูˆَู…َุง ูƒُู†َّุง ู„َู‡ُ ู…ُู‚ْุฑِู†ِูŠู†َ ูˆَุฅِู†َّุง ุฅِู„َู‰ٰ ุฑَุจِّู†َุง ู„َู…ُู†ْู‚َู„ِุจُูˆู†َ​

๐Ÿ–ฑ๐Ÿ—ฟADU A KAFIN KALLON MADUBI
​ุงَู„ْุญَู…ْุฏُ ู„ِู„َّู‡ ุงَู„ู„َّู‡ُู…َّ ูƒَู…َุง ุญَุณَّู†ْุชَ ุฎَู„ْู‚ِูŠ ูَุญَุณِّู†ْ ุฎُู„ُู‚ِูŠ​


๐ŸŒˆADU A YAYIN FARIN CIKI
​ู…َุง ุดَุงุกَ ุงู„ู„ู‡ ู„ุง ู‚ُูˆَّุฉَ ุฅِู„َّุง ุจِุงู„ู„ู‡​

๐Ÿ†๐Ÿ…ADU A GA WANDA YAYIMAKA ALHERI
​ุฌَุฒَุงูƒَ ุงู„ู„ู‡ُ ุฎَูŠْุฑًุง​

๐Ÿ“š๐Ÿ“–ADU AR NEMAN ILIMI
​ุฑَุจِّ ุฒِุฏْู†ِูŠ ุนِู„ْู…ًุง​

๐Ÿ˜ฌ๐Ÿ˜ADU A YAYIN BAKIN CIKI
​ุฃَุนُูˆุฐُ ุจِุงู„ู„َّู‡ِ ู…ِู†َ ุงู„ุดَّูŠْุทَุงู†ِ ุงู„ุฑَّุฌِูŠู…ِ​

ADU A YAYIN RASHIN LAFIYA
​ุจِุณْู…ِ ุงู„ู„ู‡(3)​
​ุฃَุนُูˆุฐُ ุจِุงู„ู„َّู‡ِ ูˆَู‚ُุฏْุฑَุชِู‡ِ ู…ِู†ْ ุดَุฑِّ ู…َุง ุฃَุฌِุฏُ ูˆَุฃُุญَุงุฐِุฑْ(7)​

��ADU A DOMIN NEMAN MAFITA DAGA WANI MUSIBA
​ู„َุง ุฅِู„َٰู‡َ ุฅِู„َّุง ุฃَู†ْุชَ ุณُุจْุญَุงู†َูƒَ ุฅِู†ِّูŠ ูƒُู†ْุชُ ู…ِู†َ ุงู„ุธَّุงู„ِู…ِูŠู†َ​

๐Ÿ‘ณ๐Ÿ’ADU A DOMIN IYALI
​ุฑَุจِّ ุงุบْูِุฑْ ู„ِูŠ ูˆَู„ِูˆَุงู„ِุฏَูŠَّ ุฑَุจِّ ุงุฑْุญَู…ْู‡ُู…َุง ูƒَู…َุง ุฑَุจَّูŠَุงู†ِูŠ ุตَุบِูŠุฑًุง​

๐Ÿ˜จ ADU AR DUBA MARALAFIYA
​ู„َุง ุจَุฃْุณَ ุทَู‡ُูˆุฑٌ ุฅِู†ْ ุดَุงุกَ ุงู„ู„ู‡​
​ุฃَุณْุฃَู„ُ ุงู„ู„ู‡َ ุงู„ْุนَุธِูŠู…ْ ุฑَุจَّ ุงู„ْุนَุฑْุดِ ุงู„ْุนَุธِูŠู…ْ ุฃَู†ْ ูŠَุดْูِูŠَูƒَ​

๐ŸŒง๐Ÿ’ฆADU A YAYIN RUWAN SAMA
​ุงَู„ู„َّู‡ُู…َّ ุตَูŠِّุจًุง ู†َุงูِุนًุง​

⛈⚡ADU A YAYIN TSAWA GA RUWAN SAMA
​ุณُุจْุญَุงู†َ ุงู„َّุฐِูŠ ูŠُุณَุจِّุญُ ุงู„ุฑَّุนْุฏُ ูˆَุงู„ْู…َู„َุงุฆูƒَุฉُ ู…ِู†ْ ุฎِูŠูَุชِู‡ِ​

๐Ÿ˜ณ ADU A YAYIN DAKA YI ASARA WANI ABU
*ูŠَุง ุฌَุงู…ِุนَ ุงู„ู†َّุงุณِ ู„ِูŠَูˆْู…ٍ ู„َุง ุฑَูŠْุจَ ูِูŠู‡ِ ุงุฌْู…َุนْ ุนَู„َู‰ 

ุถَุงู„َّุชِูŠ*
DAN ALLAH IDA KATURAWA MUTANE DOMIN KAIMA KA SAMI LADA

Friday, September 14, 2018

MUKULA DA IBADA BY AREWAINFINIT

       *SIRRIN LAA'ILAHA ILLALLAH*
Watarana Annabi (SAW) yafita zaga gari
dashi da
sayyidina Abubakar (R.A),sukazo
wucewa kusada
wata rijiya sai Annabi (SAW) yacema sayyidina
Abubakar "dauki dutse daya ka jefa a
cikin
wannan rijiyar" Hakan kuwa akayi
sayyidina
Abubakar yadauki dutse karami yajefa acikin
rijiyar, sai manzo(SAW) yace mutafi.
Sukatafi
abunsu sai ranarda dutsen yacika
shekara daya
da jefawa Annabi(SAW) yasake daukar sayyidina
Abubakar suka tafi gurin wannan rijiyar.
Bayan
sun isa gurin sai Abubakar yaji karar
fadawar
wani abu acikin rijiyar,sai Annabi(SAW) yacema
Abubakar kokasan minene yafada? Sai
sayyidina
Abubakar yace a'a. Sai Annabi (SAW)
yace
duntsen da kajefa wancan lokacin damukazo yau
shekara daya kenan sai yanzu yakai
karshen
rijiyar, kuma wlh babu wanda zai shiga
aljannah
har sai ladarsa ta cika wannan rijiyar". Hankalin
sayyidina Abubakar yayi matukar tashi
yazo
yasami sauran sahabbai a zaune yace
mekukeyi a
zaune ai wlh zama bai samemu ba sai yagaya
musu yanda Annabi yace". Suma
sahabban
hankalin su yatashi sukaje suka tunkari
Annabin
(SAW)sukace YA RASULALLAH mukam a ina
zamu iya aikin da zai cika wannan
rijiyar? Sai
Annabin (SAW) yace "ku kwantarda
hankalin ku
akwai aiki daya wanda idan dayanku ya aikatashi
to zai samu lada wacce tafi rijiyar
wannan rijiyar
yawa,Annabi(SAW)yace idan dayanku ya
furta
wannan kalmar LAILAHA ILLALLAH a asirce kuma
yana mai kaskantarda kansa zuwa ga
Allah zai
bashi lada wacce ta ninka zurfin wannan
rijiyar
sau uku. 'Yan uwa kunji falalar dake cikin fadar
wannan kalmar.ya Allah kabamu ikon
jike
harsunan mu da fadar LA ILAHA
ILLALLAH akoda
yaushe Allah kabarmu da Annabi!!! Dan Allah dan
uwa idan wannan sakon yasameka ka
turama
koda mutum biyar ne a cikin frnds dinka
domin
suma su samu wannan falalar kada kabari shedan
yayi nasara akanka.

Wednesday, September 12, 2018

NASIHA FROM AREWAINFINIT

*A KOWACE SAFIYA DAN ADAM YANA HADUWA DA BALA'I GUDA UKKU*

         *Na farko 1*

*Shekarunsa suna raguwa amma baya tuhumar kansa akan haka.*
*Idan kudinsa ya ragu xai tuhuma bayan kudi yana dawowa amma shekaru basa dawowa.*

        *Na biyu 2*

*kullum yana cin arxikin Allah in halal yaci xa'a tambaye shi in haram ne xa'ayi masa axaba akai bai san karshen hisabin mai xai kasanceba.*

      *Na uku 3*

*kullun yana kusantar lahira yana nisantar duniya amma duk da haka baya damuwa da lahira kamar yadda yadamu da duniya Bai san makomarsa ba shin aljannace ko wutace.*

  *GASKIYA*

 *Babu abunda xai amfaneka sai sallarka/ki*

*wanda yabar karatun Alqur,ani tsawon kwana uku ba tare da uxuriba sunansa MAQAURACI wanda ya qauracewa Alqur,ani kenan.*

  *Duniya kwana 3 ce*
   
 *Jiya: munganta baxata dawoba*

*Yau: muna cikinta baxata dauwama ba xata wuce*

*Gobe: bamusan ina xamu kasanceba.*

*ka gaisa da mutane, kayimusu afuwa kayi sadaka domin ni da kai dasu duk Matafiyane bissalam.*

BARKA DA WARHAKA.

Tuesday, September 11, 2018

GARABASA:DA GA AREWAINFINIT


GARABASA:DAGA AREWAINFINIT HAPPY NEW ISLAMIC YEAR